AN A TARE

AN A TARE

Share

anatare

09/02/2021

Hasken haske,

Wani Balaraben Qauye ya farauto Damo (alligator) ya shigo gari sai yaga Manzon Allah (saww) tare da wasu Jama'a yana yi musu wa'azi.
Da yaga haka sai ya tambayi mutane "Wannan mutumin fa? wanene?".

Sai akace masa "AI ANNABI NE".
Saboda haka sai Balaraben Qauyen nan ya rika keta tsakanin jama'a, har sai da yazo ya tsaya agaban Manzon Allah (saww). Sannan yace:

"Na rantse da lata da uzza (sunayen gumakansa ne) babu mutumin da na tsaneshi fiye da kai, Ba don kar mutanena su washeni ba, da sai na kasheka"

Sayyiduna Umar bn Khattab (ra) zai zare takobi ya kasheshi sai Manzon Allah (saww) ya hanashi.

Balaraben Qauyen nan ya fito da damonsa (yankakke) daga cikin jakarsa, ya jefar agaban Manzon Allah (saww) sannan yace:

"Na rantse da lata da uzza ba zan bada gaskiya gareka ba, har sai wannan yankakken damon yayi Imani dakai".

Sai Manzon Allah (saww) yace "YA KAI DAMO!!".
Sai Damon ya amsa acikin harshen larabci mai cike da fasaha. Dukkan mutane suna ji. Damon yace :

"LABBAIKA WA SA'ADAIKA YA KAI ADON DUKKAN MASU TARUWA ARANAR ALQIYAMAH!".
Sai Manzon Allah yace ma Damon "YA KAI DAMO, WA KAKE BAUTA MA?"

Sai Damon yace: "WANDA AL'ARSHINSA YAKE SAMA. MULKINSA YA MAMAYE QASA, HANYARSA TAKE CIKIN TEKU, RAHAMARSA TAKE CIKIN ALJANNAH, UQUBARSA TAKE CIKIN WUTA"

Sai Manzon Allah (saww) yace masa "NI KUMA WANENE, YA KAI DAMO?".

Sai Damon yace: "KAI NE MANZON UBANGIJIN TALIKAI, KUMA KAINE CIKAMAKIN ANNABAWA. DUK WANDA YA GASKATA-KA YA RABAUTA. WANDA YA QARYATA-KA KUMA YAYI ASARA."

Daga jn wannan sai Balaraben Qauyen nan yace: "Hakika wallahi nazo wajenka alokacin da adoron Qasa babu mutumin da nafi Qinsa fiye da kai. Amma ayanzu WALLAHI nafi sonka fiye da Iyayena da dukiyata, WALLAHI ina sonka ciki da waje, afili da boye.

- ASH'HADU AN LA'ILAHA ILLAL LAHU WA ANNAKA RASULULLAHI".

Nan take Balaraben kauye ya musulunta agaban Jama'a, kuma ya fara koyon karatun Alkur'ani awajen Manzon Allah (saww).

TURA ZUWA WASU GROUPS DON ANNABI MUHAMMAD

12/05/2020

Big,boy kawae

07/11/2019

Assalamu alaikum yajama,Atul musulumin,dafatan,kowa,Yana lpy,aduk inda yake Kuma dafatan alkhairi,Allah,yasa mudace

06/09/2019

ANATARE,KOWA,DA,KOWA
Aseeyyyyyyy

09/07/2019

Salam yalan uwa musulmi kowa da kowa fatan alkhairi ga kowa allah yahada kowa da rabonsa bukatunmu na alkhairi allah yabiya mana darajar annabi muhammadu S..A...W . Yasa mucika da imani

Photos 06/07/2019

Big...boy....kawae

22/06/2019

Be the best,in your life do what you want to do, don't see someone,

26/05/2019

Star boy, one in town this boy is best in the world

26/05/2019

Thanks for the info and the other one is a little better today thanks my love and I will be there at one time and where do you want to use your phone to call you back but it was a good day at work babe

Photos 26/04/2019

Yes

25/04/2019
Photos 23/03/2019

yau. da gobe.......

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Abuja?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Address


Abuja