Ârêwa tøp çêlêbrâty

Ârêwa tøp çêlêbrâty

Share

First Allah ☝️
Muhammad s.a.w💖
Proudly to be a Muslim🕋
Parents 💥
Bro&sis💥
Friend 💥
Real Madrid ⚽

27/05/2024

Notice ‼️ Notice ‼️

Assalamualaikum Barkanmu da warhaka ina muku fatan alkhairi fatan muna lafiya.

A yau ina tafe Mana da wani salon kasuwanci Wanda a kaf kasuwancin online babu kamar sa.

Wannan kasuwanci: shi ake Kira da affiliate marketing. Kuma affiliate marketing kasuwanci ne da zaka keyi da wayarka ta hannun ka.

Domin fara wannan kasuwanci baka bukatar kashe wasu makudan kudade.

Zamuyi training yadda akeyin business din dalla-dalla in dai za'amayar da hankali sannan a baiwa abun mahimmanci za'a samu abunda ake bukata inshallah 🙏🏼

NOTICE!!! Akawai iya adadin yawan mutane da idan munkai zamufara dasu saboda saboda kowa ya fahinci abunda ake nufi>

Sannan class din kyautane (free)100%

Ga mai bukata kawai sai ya Danna wannan link din dake kasan wannan rubutu👇🏼👇🏼👇🏼

https://wa.link/uv62b6

23/02/2024

𝐀llah🙏
📿___🕋__🎁__ 𝐀llah__Accept✅ _our _ibadah✅_𝐀nd _Grant Us _in __Jannah_🙏___𝐀meen 🙏Summah 𝐀meen🙏. Jk. Jk. Jk

21/02/2024

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta bayar da umarnin wucin gadi na ƙwace Naira biliyan 1.58 da ake alaƙantawa da tsohon Manajan Darakta na Hukumar ba da Rancen Noma (NIRSAL), Aliyu Abatti Abdulhameed.

21/02/2024

Dala na ta yi wa Naira dukan sakwara inda yau take akan Naira 1900 a Abuja.

Ta wacce hanya ku ke ganin za'a iya shawo kan wannan gaba-gaɗin ta tafiyar Dala a Najeriya?

21/02/2024

Majalisar dattawan Najeriya ta yi watsi da cire tallafin lantarki

Shin miye ra'ayin ku game da wannan kudirin gwamnatin Nigeria na cire tallafin lantarki❓

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Abuja?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Address


Abuja