13/04/2025
Ederson ya bayar da taimako a gasar Premier League ta bana fiye da waɗannan taurarin ƴan wasan 🤯
Mai tsaron ragar na Man City gani yake kamar ba gola bane shi! 😅 🅰️
• Fabrizio Dankano
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Fabrizio Dankano, Sports, Fct Abuja, Abuja.
13/04/2025
Ederson ya bayar da taimako a gasar Premier League ta bana fiye da waɗannan taurarin ƴan wasan 🤯
Mai tsaron ragar na Man City gani yake kamar ba gola bane shi! 😅 🅰️
• Fabrizio Dankano
12/04/2025
12/04/2025
Mafi yawan bayar da gudunmawar ƙwallaye ga Manchester United a wannan kakar.
Tabbas Bruno ya zo ƙwallon ƙafa ne don ya bautawa Red Devils!!!
• Fabrizio Dankano
12/04/2025
Mun tambayi AI kan ta yi mana hasashen ƙungiyoyi 🔟 na gaba da zasu lashe gasar FIFA Club World Cup!!
Wannan shine sakamakon da mu samu!👀
• Fabrizio Dankano
11/04/2025
Da ɗumi-ɗumi: Inter Milan ta gana da wakilan Jonathan David bayan wasan hamayyarsu a Coppa Italia. Tuni ƙungiyar ta yiwa ɗan wasan tayin kwantaragin shekaru biyar da kuɗi €5m duk shekara.
Ƙungiyar ta shirya ɗaukar ɗan wasan gaban na Canada da zarar lokaci ya yi.
• Fabrizio Dankano
11/04/2025
🚨 LABARI: Mohammed Salah ya sanya hannu a sabon kwantiragin shekara 2 da Liverpool ✍🏻✍🏻
Fabrizio Dankano ya tabbatar da Mohammed Salah zaisake zaman shekaru biyu a Anfield har 2027.
11/04/2025
Matic tare da ma.aikatan man united bayan gama wasa
11/04/2025
Ka yarda da wannan line up din kuwa?
09/04/2025
Modric yayi wasansa na farko a filin Emirates kwanaki 34 kafin a haifi lewis_skelly 😯😯😯
09/04/2025
Myles Lewis-Skelly a karawarsu da Real Madrid:
Minti 90
Ba a zura masa ƙwallo ba1
Taimako 1
Fasin mai sarƙaƙiya 2
Tarewa mai kyau 3
Fasin mai kyau 95%
Lashe ƙwallo 100%
09/04/2025
Declan Rice shine ɗan wasa na farko a tarihi da ya taɓa cin bugun tazara guda biyu kai tsaye a matakin kifa ɗaya ƙwale a gasar zakarun nahiyar Turai.
09/04/2025
Hala madrid
Wahala madrid 😂😂😂