Adams Mai barce

Adams Mai barce Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Adams Mai barce, Sports League, Abuja.

05/07/2025

Ɗan wasan ƙwallon ƙafa na Liverpool, Diogo Jota ya mutu a hatsarin motaƊan wasan ƙwallon ƙafar Liverpool kuma ɗan ƙasar ...
03/07/2025

Ɗan wasan ƙwallon ƙafa na Liverpool, Diogo Jota ya mutu a hatsarin mota

Ɗan wasan ƙwallon ƙafar Liverpool kuma ɗan ƙasar Portugal, Diogo Jota, ya rasu a wani mummunan hatsarin mota da ya faru a birnin Zamora, ƙasar Spain, k**ar yadda hukumar Guardia Civil ta tabbatar wa da BBC.

A cewar rahoton, ɗan uwansa, Andre Felipe, shima ya rasu a hatsarin wanda ya faru da misalin ƙarfe 12:30 na dare (BST).

Mota kirar Lamborghini da suke ciki ta fita daga hanya bayan tayar ta fashe yayin da suke ƙoƙarin wuce wata mota a gaba. Bayan haka motar ta k**a da wuta, kuma an tabbatar da mutuwarsu a wajen hatsarin.

Rasuwarsa ya girgiza duniyar wasanni, musamman masoya ƙwallon kafa da magoya bayan Liverpool, inda ake ci gaba da aika saƙon ta'aziyya ga iyalansa da ƙungiyarsa.

💙❤️⚽️⚽️
14/06/2025

💙❤️⚽️⚽️

🚨 𝐁𝐑𝐄𝐀𝐊𝐈𝐍𝐆: Joan García, on the verge of joining Barça with agreement being sealed 💙❤️🔐Negotiations at the final stages ...
03/06/2025

🚨 𝐁𝐑𝐄𝐀𝐊𝐈𝐍𝐆: Joan García, on the verge of joining Barça with agreement being sealed 💙❤️🔐

Negotiations at the final stages between all parties for Spanish goalkeeper to join Barcelona from Espanyol…

…𝐡𝐞𝐫𝐞 𝐰𝐞 𝐠𝐨, soon. ⏳⌛️. —Fabrizio

21/05/2025

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Adams Mai barce posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share