Rayuwar mu ta yau

Rayuwar mu ta yau

Share

Dkyautataea

14/01/2020

Ta yau daure ni na rasa mezan mata na huce abokai na kuban shawara

15/03/2019

RAYUWAR DUNIYA IYAWA CE

09/10/2018

Wlh rayuwa na tabbas

11/09/2018

Gareka muke nema ya ubangiji ka iya mana da girman da rajan annabi muhammadu wanda kai komai dominsa wanda yabisa ya tsira wanda yasa ba masa ya halaka Allah kabamu ikon binsa

18/08/2018

Allah kasa mu cika da imani

25/07/2018
19/07/2018

Mu kasan ce tare masoyana

29/06/2018

Wallahi na yarda duniya ta kusan tashi sbd mun chanja halayen mu masu kyau zuwa marasa kyau muna bayyanar da fasukanci a fili sallah ba mu damu dayinta akan lkc ba bama girmama manyan mu muna zagin shuwa gabannin mu bama yin ilimi dan allah sai dan wani burin na rayuwarmu
kai jama'a wallahi muhankallata musan me mikeyi domin rayuwar nan tamu bata da tabbas in yau mune gobe bamu bane,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,
Allah kasa mugama da duniya lafiya,,,,,,,,,,,,,Ameeenn

31/05/2018

Shin don allah ina da kyau kuwa

31/05/2018

Allahumma ya ubangiji ka taimakemu ka bamu nasara akan dukkan komai na alkhairi da muyi niyar aikatawa,,,,,,,,,

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Abuja?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address


Doguwa
Abuja