19/05/2026
A taya arsenal murna bayan sunyi gwagwarmaya na tsawon shekara 22 basu dauka ba
Wannan page na DUNIYAR WASANNI an kirkire shine domin kawo muku labarai akan abinda ya shafi wasanni a yanki European,Asian dama Africa gabadaya
19/05/2026
A taya arsenal murna bayan sunyi gwagwarmaya na tsawon shekara 22 basu dauka ba
07/05/2026
Rahotanni sun nuna cewar yau saida takai ga an baiwa hammata iska a tsakanin Valverde da tchoumeni
Arsenal vs psg
Final
06/05/2026
Muhawara!!!
Kuna ganin akwai penalty?
Hutun Rabin lokaci
Bayern Munich 0-1 PSG
Agg 4-6
06/05/2026
Rahotannin daga kasar Spain 🇪🇸 sun nuna cewa an samu yar hayaniya tsakanin Valverde da tchoumeni inda har ta kusan kaisu ga dokuwa.
29/04/2026
Da dukkan alamu Jose mourinho ne zai dawo horas da kungiyar Real Madrid C.F. a kakar wasa mai zuwa
Rahotanni sun nuna cewar Real Madrid C.F. a shirye suke da su sayar da Eduardo camavinga a karshen kakar wasa ta bana
07/04/2026
Yau ne fa za'a bawa mara da kunya. Yan Madrid ya kukeji da bugun zuciya 😃😄
Ana tunanin mawuyaci ne Harry Kane ya iya taka Leda a karawarsu da Real Madrid C.F. gobe a Santiago Barnebau