29/11/2025
Labarin WASSANNI zai zo muku da Misalin karfe 11:00 am nasafiyar yau Asabar insha Allah.
Zamu tattauna da ku Akan wassan Chelsea vs Arsenal. A tasharmu ta BRC FM 89.5
Zaku iya turomana sako ta wannan number 08088849362.
22/11/2025
๐๐๐๐๐๐๐๐๐ ta doke ๐๐๐๐! ๐ค๐ค
Wa kake ganin shine ๐๐ฎ๐ญ๐ฎ๐ฆ ๐๐ ๐๐๐ฌ๐ (Man of the Match) a yau? โจ
22/11/2025
Ranaku da lokacin da zamu dinga kawo muku LABARIN WASSANNI :
Ranar ASABAR :11:00 am
Ranar LARABA : 11:00 am
22/11/2025
๐จ SABON BAYANI: Arne Slot ya aika saฦo ga masoyan Liverpool cewa โalhakin ya dawo kainaโ ๐๐ป
โKo abubuwa sun tafi daidai ko kuma sun tafi ba daidai ba, a nan duk alhaki nawa ne. Na yi ฦoฦarin gyara wasu abubuwa da ba su yi aiki yadda ya kamata ba. Ba mu iya ฦirฦirar damar zura kwallo baโ.
โMuna da โyan wasa masu ฦwarewaโฆ kuma aikina ne in fitar da mafi kyawun abin da suke da shi. A halin yanzu ban yi hakan ba. Alhakina ne.โ
22/11/2025
๐จ ๐๐
๐
๐๐๐๐๐: LIVERPOOL LOST 8๏ธโฃ of their last 11 games in all competitions! ๐ณ๐
22/11/2025
๐จ Big chances missed:
4 - Newcastle
3 - Man City
HT: Newcastle 0-0 Man Cityโฆ predict the final result!
22/11/2025
Robert Lewandowski has scored 5 goals and delivered 2 assists in the last 4 games ๐ฅถ๐ค
vs Celta Vigo โฝ๏ธโฝ๏ธโฝ๏ธ
vs Netherlands ๐ฏ
vs Malta โฝ๏ธ๐ฏ
vs Athletic โฝ๏ธ
22/11/2025
Shirin LABARIN WASSANNI zai zomuku yau da Misalin
10:00 am
A tashar mu ta BRC F M 89.5
Kukamomu da jin LABARIN WASSANNI gida da na ketare tare dani saboji Hudu Ahmad
21/11/2025
mundawo shirin LABARIN WASSANNI
GOBE SHIRIN ZAIFARA ZUWA MU DA MISALIN 10:00 am a
BRC FM 89.5
21/11/2025
Albishirinku ma'abuta son shirin mu mai farinjini Wato shirin LABARIN WASSANNI NA tasharmu mai farinjini F M JAMA'ARE 89.5
Zamu dawo kawomuku LABARIN WASSANI DAGA GOBE ASABAR 22/11/2025
DAMISALIN KARFE 10:00 AM NASAFE TARE DANI SABOJI HUDU AHMAD INSHA ALLAH.