Shiek Ahmad tijjani Yusuf guruntum

Shiek Ahmad tijjani Yusuf guruntum

Share

Islam

25/10/2025

Assalamu Alaikum warahmatullah

Mutan Abuja

22/10/2025

Assalamu Alaikum warahmatullah

Muna sanar da Ƴan'uwa cewa In sha Allahu Yau Laraba Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum Zai Cigaba da Tafsirin da yake Gabatar wa a Masjidud Da'awah dake nan cikin Garin Bauchi.

Wanda Ya Gani Ya Isar wa wanda bai gani ba.

01/10/2025

"Malam idan ka yi mafarki ka ga raƙumi, raƙumi ka gani"
😆😆😆

Sheikh Tijjani Guruntum

30/09/2025

ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH

Muna farin cikin gayyatar Al'ummar Musulmi, (Maza da Mata) zuwa wajen muhadara ta Musamman da za'a gabatar kamar haka:

🗓️ Gobe Laraba 01/Oct/ 2025
⏰ Bayan Sallan Magriba
💎 Majidud Da'awah Bauchi.
🎙️Maudu'i: TRIUMPH

Mai Gabatarwa: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum (Hafizahullah)

Allah ya bada ikon halarta, idan ka ga sanarwar ka tayamu yaɗawa.

24/09/2025

Assalamu Alaikum warahmatullah

Muna sanar da Ƴan'uwa cewa In sha Allahu Yau Laraba Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum Zai Cigaba da Tafsirin da yake Gabatar wa a Masjidud Da'awah dake nan cikin Garin Bauchi.

⏰ Tsakanin Magrib da Isha

Wanda Ya Gani Ya Isar wa wanda bai gani ba.

22/09/2025

Assalamu Alaikum warahmatullah

Muna sanar da Ƴan'uwa cewa In sha Allahu Yau Litinin Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum Zai Cigaba da karatu a Masallacin S.19 Dutsen Tanshi dake nan cikin Garin Bauchi.

Wanda Ya Gani Ya Isar wa wanda bai gani ba.

27/08/2025

Assalamu Alaikum warahmatullah

Muna sanar da Ƴan'uwa cewa In sha Allahu Yau Laraba Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum Zai cigaba da Tafsirin mako mako da yake gabatarwa a Masjidud Da'awah dake nan cikin Garin Bauchi.

Wanda Ya Gani Ya Isar wa wanda bai gani ba.

11/08/2025

Assalamu Alaikum warahmatullah

Muna sanar da Ƴan'uwa cewa In sha Allahu Yau Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum Zai Gabatar da Karatu a Masallacin S.19 Dutsen Tanshi dake nan cikin Garin Bauchi.

Wanda Ya Gani Ya Isar wa wanda bai gani ba.

27/07/2025

Manzon Allah (SAW) ya ce duk mai imani da Allah da ranar lahira, kada ya cutar da makwabtansa, kuma ya fadi alheri ko ya yi shiru.

16/07/2025

𝗜𝗗𝗔𝗡 𝗙𝗜𝗟𝗠 𝗭𝗔𝗞𝗜 𝗬𝗜

“Kafin ki tafi harkan Film, akwai Waɗanda tun shekara talatin, arba'in a Nigeria yan Film ne, Suna Dirama ana kuma kalla Maza da Mata, yanzu ki je ki binciki tarihin su, Ina wane? Yaya ya kare? Ina wane? yaya ya kare? Ina wane? Yaya ya kare? Ki je ki Bincika”

Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum Hafizahullah

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Bauchi?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address


Bauchi