18/08/2026
*SAKON TA'ZIYYA DA JAJE*
Assalamu Alaikum wa Rahmatullah.
A madadin Babban Daraktan Agaji na Jahar Kebbi (FAG of JIBWIS) da 'Yan Majalisar sa muke mika sakon Ta'ziyya da Jaje ga 'yan uwa:
1. *Alh. Usman Isah Aliero (Sakataren Majalisar Agaji ta jahar kebbi)* a bisa Rasuwar 'yar shi.
2. *Sanusi Abdullahi Dan Kaura* a bisa Jarabawar karaya da ya samu a Hannu.
Muna rokon Allah ya gafarta mata ya yi mata Rahma, shi kuma Allah ya bashi lafiya kuma ya kiyaye Gaba.
Domin taaziyya da Jaje sai a kira wannan Number
Usman Isah Aliero 08064403918
Sanusi Dan Kaura
08067477030
✍️ *Abdurrasheed Sulaiman Jega,*
P. R. O, First Aid Group of Jibwis Kebbi State.
04/03/1448H
18/08/2026M