Jankai Hausa Labaran tamola

Jankai Hausa Labaran  tamola

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Jankai Hausa Labaran tamola, Sports Club, Daura.

14/04/2024
14/04/2024

Wayyo Allah

Giwa🤗😄😄

09/04/2024

Half time

2 - 1
💥💥💥

07/04/2024

Katsina United ta doke Enugu Rangers, wadda ta daÉ—e ba ta samu nasara a kanta ba sai bana.

Ya kuka ga rawar da Katsina United ta taka?

07/04/2024

Karfi yazo daya

Manchester United
Vs
Liverpool

07/04/2024

A yau Lahadi Katsina United, wadda ke ta bakwai za ta karɓi baƙuncin Enugu Rangers, wadda ke saman teburin gasar Premier ta Najeriya a filin wasa na Muhammadu Dikko.

Yaya kuke ganin wasan zai kasance?

03/04/2024

Enyimba ta ragargaje Kano Pillars a wasan mako na 28 a garin Aba.

Me kuke ganin ya sa Sai Masu Gidan s**a É—ebi kaya a yau?

03/04/2024

Yau za a buga wasan hamayya tsakanin Kano Pillars da Enyimba a garin Aba.

Yaya kuke ganin wasan zai kasance?

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Daura?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Culinary Team

Attire

Website

Address


Daura