24/02/2024
Neymar: 🗣️
“Kane natsattsen ɗan wasa ne.
“Benzema haziƙin ɗan ƙwallo ne.
“Messi ba a magana.
“Ronaldo ba a magana.
“Suarez ɗan wasa ne na musamman.
“Bellingham ƙwararren Matashin ɗan wasa kenan.
“Pedri duk inda kake neman ɗan ƙwallo na gaskiya yakai.
“Camavinga ƙaƙƙarfan tauraron ɗan wasa ne.
“Gavi wannan jarumi ne.
ĆŠan jarida: To amma kai fa? Wane irin É—an wasa ne?
Neymar: “Ni Kawai ɗan wasa ne wanda yasan yadda ake buga ƙwallon ƙafa.”
24/02/2024
Full Time:
Barcelona 4-0 Getafe
Raphinha 20' âš˝
Jao Felix 53' âš˝
De Jong 61' âš˝
Fermin Lopez 90' âš˝
romano
24/02/2024
Let's play a game: What's the football club? 🕵️‍♀️
21/02/2024
Cristiano Ronaldo a karkashin kociyoyin Real Madrid:
• Pellegrini: wasanni 35, kwallaye 33, Taimako 11.
• Mourinho: wasanni 164, kwallaye 168, taimako 49.
• Ancelotti: wasanni 101, kwallaye 112, taimako 47.
• Benitez: wasanni 24, kwallaye 25, taimako 8.
• Zidane: wasanni 114, kwallaye 112, taimako 30.
21/02/2024
Who are you backing tonight? 🤔
21/02/2024
Only heartless Nigerian will skip it ❣️🇳🇬
I'm proud of Nigeria