19/12/2025
Abun da Yan madari ke gani bayan angama World Cup
G
19/12/2025
Abun da Yan madari ke gani bayan angama World Cup
20/11/2025
Saboda tsabar son zuciya irin na FIFA, Su dubi tsabar Idonmu suƙi saka hotunan Vitinha, Lamine Yamal dana Ousmane Dembélé acikin hoton fuskar kofin duniya da s**a cire.
Kada ku manta Dembélé shine mafi kyawun ɗan ƙwallo a duniya, Lamine Yamal shine yake biye masa a baya, Sai Vitinha. Amma saboda ickanci sunsako hotunan wasu laku-laku wai harda Bruno Fernandes saboda rainin wayo dana su Vinicius! 🤣🤣🤣
01/11/2025
Har na fara tausayin wannan magoyin bayan Manchester United din 😅
It’s back to 0 again 💔
Yanzu lissafi ya dawo sabo 1…..2……3…..4…..5…⁉️
Wai yaushe kuke ganin mutumin nan zaiyi aski ne⁉️
Shi Kuma ya rantse bazai yi Aski ba, har sai Manchester United Tayi Nasara sau 5 a jere ✅ 😅🤣😂
shin Kuna ganin shekara nawa zaiyi baiyi aski bah 😅😂🤣?
✅ Sauke manhajar mu don Bibiyar wasanni kai tsaye 👇📲 👉 https://app.sofascore.com/nixz/HubNews
31/10/2025
🚨🚨 SHEKARAR 2026 ZA TA ZAMA MAFI KYAWUN SHEKARA GA GOAT RONALDO A RAYUWARSA TA KWALLON KAFA 🐐🇵🇹
A shekara 41, Cristiano Ronaldo zai ɗaga kofin duniya ( World Cup ) 🏆🇵🇹 na farko ga Portugal, ya kuma lashe Kyautar Ballon d'Or na shida a Rayuwarsa, kuma ya zama ɗan wasan ƙwallon kafa na farko a tarihi da ya ci adadin kwallaye Guda 1000. Babu wanda ya shirya abin da ke tafe: wannan shekarar za ta kasance tarihi gaba ɗaya.
*Sarkin Gaskiya na Ƙwallon Kafa* zai sake nuna bajintarsa. 😍🏆
✅ Sauke manhajar mu don Bibiyar wasanni kai tsaye 👇📲 👉 https://app.sofascore.com/nixz/HubNews
29/10/2025
Duk da duk rigingimun da s**a faru a filin wasa yayin El Clásico, an kuma ga wani kyakkyawan al'amari na wasanni lokacin da Vinícius Jr. ya raba Robar ruwan sa da Pau Cubarsí. 👏🤝
✅ Sauke manhajar mu don Bibiyar wasanni kai tsaye 👇📲 👉 https://app.sofascore.com/nixz/HubNews
29/10/2025
📲 Wato Shi Kansa Dan Wasa Alhaji Umaru Antonio Rudiger Yana Jin Dadin Amfani Da Manhajar Nan Ta Duba Wasanni Da Tarihin Kungiya Da Tarihin Yan Wasa Kai Harma da League Din Gida Nigeria kaima Zaka Iya Sauke Naka Idan Ka Taba Link Dinnan Na Kasa. 👇👇👇
https://app.sofascore.com/nixz/HubNews
27/10/2025
🏥 Dani Carvajal ya ji rauni kuma zai dade yana a har tsawon watanni uku kafin ya dawo buga wasanni.
✅ Sauke manhajar mu don Bibiyar wasanni kai tsaye 👇📲 👉 https://app.sofascore.com/nixz/HubNews
27/10/2025
Attasa Attasa Attasa Attasa 😂😂🤣🤣
Vinicius ga Lamine Yamal: “Ka cika magana, yanzu kayi magana mu gani.”
Lamine Yamal ga Vinicius: " Fito waje mu gangara ramin nan , Sai muyi magana !! "
Vinicius ya fita a guje sai aka riƙe shi tare da hana su haɗuwa.
A ganin ku Vini zai iya da Yamal a wajen fili kuwa?
✅ Sauke manhajar mu don Bibiyar wasanni kai tsaye 👇📲 👉 https://app.sofascore.com/nixz/HubNews
27/10/2025
📷 Sannu Barcelona da masoyan Barça ✅, 🥰 😍
✅ Sauke manhajar mu don Bibiyar wasanni kai tsaye 👇📲 👉 https://app.sofascore.com/nixz/HubNews
27/10/2025
🎯 Mamaki nake yadda rabgajejen ƙatto k**ar Courtoius zai faɗa da yaro Lamine Yamal 😂🤣🤣
✅ Sauke manhajar mu don Bibiyar wasanni kai tsaye 👇📲 👉 https://app.sofascore.com/nixz/HubNews
27/10/2025
Pedri Maimakon k**a wa vinicius Riga a cikin Fili zaka iya samun Rigarsa a Store na Real Madrid Kai tsaye cikin sauki.
Wanna shine kawaii Hanyar Da Pedri zai iya dakatar da Dan wasa Vinicius Junior
*🏆⚪️ MADRIDISTAS! YAU MUN CI EL CLÁSICO!*
Real Madrid ta sake nuna bajinta a yau! 💪🔥
*⚪️👑 Masoya Real Madrid!*
Kuna son bibiyar wasannin Real Madrid kai tsaye ba tare da wata matsala ba? Ga mafita! 💯
*Kada ku bari wani labari ya wuce ku – ku sauke manhajar SofaScore yanzu! Ta wanna link Din* 📲👉https://app.sofascore.com/nixz/HubNews
*Me yasa ya dace ku sauke ta?*
⚽️ Bibiyar wasannin Real Madrid kai tsaye
📊 Kallo live stats, formation, lineup da dai sauransu
🚨 Sanarwa kai tsaye idan aka ci ƙwallo, aka yi canji ko an bada kati
💯 Har ma da Champions League, La Liga da sauran manyan gasanni
*Madridistas, mu ci gaba da goyon bayan ƙungiyarmu da kafada da kafada!*
28/09/2025
Alonso yaji kaya ya koma musilin musilin 🤧😂