14/06/2019
Sunaye: Rundunar soji ta kashe mutane 9 dake yada labaran kungiyar Boko Haram Sagir Musa, darektan yada labarai da hulda da jama'a na rundunar sojin Najeriya, ne ya sanar da hakan a cikin wata sanarwa da ya fitar. Ya ce kashe 'yan kungiyar sadarwa na kungiyar Boko Haram ya tabbatar da cewar rundunar soji