21/04/2021
Dole ne a rage farashin siminti a Najeriya – Majalisar Dattijai
Majalisar dattijai ta nemi gwamnatin tarayya da ta yi duk mai yiwuwa wajen ganin an rage farashin siminti a kasar nan. Wannan na zuwa ne a lokaci guda da farashin siminti ya yi tashin gwauro…
16/04/2021
Shan gurbataccen sinadari ya kashe 10, ya kwantar da 500 a Kano
Kwamishinan Lafiya na jihar Kano, Dr Aminu Ibrahim Tsanyawa ya bayyana cewa a kalla mutum 10 sun mutu sannan wasu 500 na kwance a asibiti bayan kwankwadar abin
12/04/2021
Pantami zai maka jaridun da s**a alaƙanta shi da ta'addanci a Kotu
https://bbc.in/324G4lV
06/04/2021
Ganduje ya zabtare rabin albashin masu riƙe da muƙaman siyasa a Kano
https://bbc.in/3mnJtpv
06/04/2021
Kana boye kayan masarufi mu kuma zamu fasa shagon mu rabawa jama’a – Muhyi Magaji
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta alakanta hauhwar farashin kayayyakin masarufi da cutar corona. Shugaban hukumar Barista Muhyi Magaji Rimingado ne ya ba…
01/04/2021
Mubi a sannu da soyayya karka zurfafa acikinta indai bata ma aiki bace zakaga idan masoya s**akai mutukar soyayya zakaga ba ayin auran duba tariyi kagani ina romiyo da jult ai ba ai aureba hrk s**a mutu ina majanun da laila zakaga shima ba ai auranba ga bari wa bibi sudama bama ajin duriyarsu