Football Yarns in Hausa

Football Yarns in Hausa

Share

Labarin Kwallon ƙafar da yafi tuwo daɗi

12/01/2025

BARCELONA sun sanya Real Madrid a inji mai wando (Nika daya laushi) a hutun rabin lokaci a wasan karshe na Super Cup.

Shin ya kuka ga wasan a dai-dai wannan lokaci?

12/01/2025

MANCHESTER UNITED tayi ma kungiyar kwallon kafa ta ARSENAL rankwashi da yatsun karfe, duk da sun rasa dan wasa a dalilin jan kati a fafatawar su ta yau.

Anyi gumurzu iya gumurzu, kowa ya murza gashin baki tare da tabbatar da cewa yaufa sai dai ayi kare jini biri jini na BABA BUHARI.

Amma daga karshe ARSENAL din sun ranta ana kare bayan kaiwa bugun daga kai sai ai tsaron raga (Penalty Shootout) inda aka kare wasa 5:3.

12/01/2025

Baku ganin Trophy ku barshi.

Toh yau ko sana'ar REAL MADRID kuka ne, suna ji suna gani a gaban Larabawan zamu ci jar..........su, ya'ani. inji wani dan BARCELONA yau a teburin mai shayi.

17/08/2024

Shin maki nawa cikin 10 zaka ba ma Maguire a wasan su na jiya?

14/08/2024

Fatan Alheri Sergi Roberto

03/08/2024

Yau cikin tsakiyar dare za'a barje gumi a wasan Hamayya wanda ake ma lakabi da tsananin BARCELONA da REAL MADRID.

Ana fatan kowa ya nuna shirin sa da irin tasirin da zaiyi a kakan wasan bana.

Shin kuna ganin nawa da nawa wannan wasa zata kare?

Photos from Football Yarns in Hausa's post 18/07/2024

Kamar yanda MESSI yayi wa Lamine Yamal wankan NASARA tare da shafa mashi tabarrukin murza tamola, haka muke ma mabiyan mu addu'ar samun saukin rayuwa a dai-dai wannan lokacin tsananin.

15/06/2024

Morata and Spain 🫱🏾‍🫲🏽

11/02/2024

Ta yihu Nigeria ta ɓarje Ivory Coast da ci ɗaya mai ban haushi a zagayen farko, yanzu an tafi shan ruwa a dawo.

NIG 1: 0 Ivory Coast

Ya kuka ga wasan nan a wanna mintuna?

11/02/2024

Jerin karawar Nigeri da Cote D'Ivoire da nasara n da kowa ya samu

11/02/2024

Sunayen Masu taka rawar farko a wasan karshe na Kofin Africa na tawagar Nigeria wato (Super Eagles)

Shin wannan zubin yayi?

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Address


Kano