20/07/2026
The great Coach of The Bravers with his Players from Dambatta and Minjibir.
Did you enjoyed their time here with us ?
Ogunmadede Precious
FOOTBALL CLUB
20/07/2026
The great Coach of The Bravers with his Players from Dambatta and Minjibir.
Did you enjoyed their time here with us ?
Ogunmadede Precious
18/07/2026
How do you rate the performances of these guy's on the pitch ?
16/07/2026
INJURY UPDATE 🚨
Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Kunya United, mai buga lamba 4 Auwalu Danlami Danjuma ya samu rauni a wasan fafatawar da kungiyar ta buga da Shooting stars, inda dan wasan ya samu rauni a hannunsa na dama, nan take aka garzaya dashi domin tabbatar da an duba kuma an gyara.
Kunya United ta fitar da bayanin cewa dan wasan zai shafe akalla makonni hudu zuwa shida yana jiyya.
Dan wasan ya shiga jerin yan wasan kungiyar da suke a rauni kamar su
Auwalu Tevez
Ibrahim Zizou
Inusa Mai Lafiya
Ibrahim Koke
Badamasi Dan Captain
Mubarak Mr.
Good Morning our dearest Supporters 🥰🔥🔥🔥
15/07/2026
Full Time.
Shooting Star 1
v
Kunya United 0
our santurakin Kano hakimin Kunya campaign come to an end with a massive defeat.
15/07/2026
SEMI FINAL DAY AGAINST F.C SHOOTING STAR
Shooting Star
v
Kunya United
semi final san turakin Kano hakimin Kunya 2nd edition.
date :- wed 15th july 2026
time :- 4:45pm
pitch :- Ambassadors Kunya.
13/07/2026
training session ahead of San turakin Kano, Hakimin Kunya cup 2nd edition on wednesday 15th july 2025.
11/07/2026
SAƘON TAYA MURNA
A madadin dukka management, coaches, advisers, players da fans muna mika sakon taya murna ga Badamasi Lawan Kunya ( Dan Captain ) wanda ya kasance daya daga cikin jajirtattun yan wasanmu da muke alfahari dasu a wannan kungiya mai albarka, bisa samun ƙaruwar ɗa namiji a haihuwar farko tare da sanya masa suna Abubakar Sadeeq.
muna mika sakon taya murna da adduar Allah ya raya shi ya bashi tsawon kwanaki da lafiya mai inganci da arziki mai yalwa.
signed.
Kunya United F.c
Monday 29th June 2026
From Kunya United training ground centre.
24/06/2026
Sagiru Miko Umar Bendel #7
Aliyu Basiru Garba Mako #10