F.C KUNYA United

F.C KUNYA United

Share

FOOTBALL CLUB

Photos from F.C KUNYA United's post 21/05/2026

Welcome to Kunya United F.c Hamza, we wish you best of luck for the future endevours.

together we can continue to write a histories In sha Allah.

Nothing is difficult for the bravers.

17/05/2026

A cikin shirye shiryen KOFIN HAKIMIN KUNYA zamu fara wasa da kungiyar kwallon kafa ta KUNYA OCEAN a ranar laraba 27-5-2026 a filin wasa na Ambassadors.

muna farin cikin gayyatar dukka masoya da magoya bayanmu zuwa kallon wasa tare da neman goyon bayanku yayin gudanar da wannan wasa.

16/05/2026

muna farin cikin sanar da magoya bayan Kunya United cewar mun amsa gayyatar shiga wasan HAKIMIN KUNYA karo na 2 inda zamu fafata a group B.

14/05/2026

13/05/2026

Photos from F.C KUNYA United's post 12/05/2026

Behind the Ibrahim Hashim Sa'ad Len's .

11/05/2026

10/07/2024

KUNGIYAR KWALLON KAFA TA F.C KUNYA United NA GAYYATAR KA BIKIN RANTSAR DA SABABBIN SHUGABANNIN KUNGIYAR TARE DA BIKIN KARRAMAWA TA HANYAR CERTIFICATE.

Fitacciyar kungiyar kwallon kafa ta Kunya United na gayyatar ka bikin rantsarwa tare da karrama sababbin shugabannin kungiyar.

Shahararriyar kungiyar da tai fice a wasannin kwallon kafa a fadin karamar hukumar Minjibir ta shirya tsab domin kawo sababbin sauye sauye a harkar kwallon kafa.

Za a gudanar da wannan taro ne a babban filin wasan kungiyar da yake a Kunya Waje Primary School ( Sambawa ).

Ranar Asabar 13 July 2024.

Lokaci karfe 10 na safe.

Ibrahim Hashim Sa'ad
Kunya United Media Publicity.

09/01/2024

F.C KUNYA United
V
F.C Famous Spider.
4:30pm 10/1/2024.

05/01/2024

Kunya United will travel to Rano L.G on 13-01-2024
IN SHA ALLAH.

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address


Kunya Town, Babura Road
Kano
702103