03/05/2026
Manchester United Tasamu Tikiti Na Buga Gasar Zakarun Turai.
Barka da zuwa babban shafin wallafa labarai na kwallon kafa. Ku kasan ce tare damu 24/7 ⚽️
03/05/2026
Manchester United Tasamu Tikiti Na Buga Gasar Zakarun Turai.
19/04/2026
Manchester City Tayi Nasara Agaban Arsenal Inda S**a Tashi Daci 2:1
>- Premier League Table:
1. Arsenal. 70points
2. Man City. 67points
Shin Waye Zai Lashe Gasar.?
18/04/2026
Bruno Fernandes Ya Bada Taimako (Assist) 18 👟 A wannan Kakar. Idan Bruno Fernandes Ya Qara abada Taimako 3 Acikin Was 5 Da Yarage Masa Zai Kasance Wanda Yafi Kowa Bada Taimako 👟 A Tarihin Premier League A Kaka(Season) Guda.
18/04/2026
Manchester United Tayi Nasara a Gaban Magabatan Chelsea.
Shin Manchester United Zata Buga Gasar Zakarun Nahiyar Turai.?
15/04/2026
Barka da Safiya.🙌😂
14/04/2026
Yadda Wasa Ya Kare Tsakanin FC Barcelona da ATM da Kuma Liverpool FC da PSG - Paris Saint-Germain a Daren yau. Shin Waye Zai Doke Wani a Tsakanin Masu Nasarar.?
13/12/2025
Salah yayi Bada taimakon kwallon Ekitike ta biyu⚽️
30/11/2025
Teburin Gasar Premier League bayan wasa na 13.
30/11/2025
Sakamakon Wasannin Premier League Na wannan Mako.
Shin Kungiyar ka tayi Nasara ko A’a