LS Updates

LS Updates

Share

Legit Source Updates

07/05/2026

Ina Makomar Real Madrid‼️

07/05/2026

Abu kaman wasa qaramar magana tazama babba.

07/05/2026

Why some Real Madrid fans want Mbappe out of their club

06/05/2026

Real Madrid is on 🔥

06/05/2026

Real Madrid on 🔥

06/05/2026

Amb. Muhammad Dalha ya bayyana haka ne a wata hira ta musamman da ya yi da manema labarai, yayin da yake bayyanawa duniya takararsa a gidansa da ke Tudun Yola.

Sannan Amb. Dalha ya fito da manufofinsa a sarari kan yadda jihar Kano za ta zama abar koyi a cikin jihohin Najeriya.

Da yake tsokaci kan matsalolin tsaro, ɗan takarar gwamnan ya bayyana matakan da gwamnatinsa za ta ɗauka domin magance su, matuƙar ya hau mulki.

Haka kuma, ya yi bayani kan yadda zai haɓaka harkar kasuwanci domin ganin Kano ta ci gaba da amsa sunanta na cibiyar kasuwanci.

A wani ɓangare kuma, yayin amsa tambayar wani ɗan jarida kan yadda wasu ke ganin Jam’iyyar PDP ta mutu murus a jihar Kano, Amb. Dalha ya ce ba mutuwa ta yi ba; a maimakon haka, yanzu za ta ƙara fito da ƙarfi fiye da yadda take a baya.

05/05/2026

Let's have your predictions...

04/05/2026

Manchester City ta yi barin maki ‼️

03/05/2026

Welcome Back To Champions League 🙌🏻

03/05/2026

Super Sunday Rivalry...

03/05/2026

Gunners still favourite to win the Premier league this season

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address


Kano
36167045