TTC Sport Hausa

TTC Sport Hausa

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from TTC Sport Hausa, Sports, State Road, Kano.

09/07/2025

FT-: PSG Ta Tumurmusa Real Madrid daci 4-0

Photos from TTC Sport Hausa's post 09/07/2025

Real Madrid 🆚 Paris Saint German XI

09/07/2025

Kungiyar kollon kafa ta Arsenal na shirin bayar da wani É—an wasa a cinikin da ta ke yi kan É—an wasan Crystal Palace Eberechi Eze, mai shekara 27, kuma da alama za ta iya doke Tottenham Hotspur wurin É—aukar É—an wasan na Ingila. (Sun)

09/07/2025

Jadon Sancho Ɗan wasan Ingila mai shekara 25, ya shirya rage albashinsa domin ya koma Juventus daga Manchester United, amma har yanzu kulob ɗin na Seria A bai shirya cika sharuɗɗan da za su tabbatar da ƙulla yarjejeniya ba. (Il Corriere dello Sport)

09/07/2025

Ta iya kasancewa Brentford za ta buƙaci a biya fam miliyan 65 kan ɗan wasanta Bryan Mbeumo, mai shekara 25, bayan ta yi watsi da tayin fam miliyan 55 da kuma fam miliyan 62.5 daga Manchester United kan ɗan wasan na Kamaru. (Mirror)

Photos from TTC Sport Hausa's post 08/07/2025

Fluminense 🆚 Chelsea XI

08/07/2025

Arda Guler 🆚 Lamine Yamal 🔥🔥🔥🔥🔥

08/07/2025

Crystal Palace na tattaunawa da Sporting kan tayin fam miliyan 45 da za ta gabatar kan É—an wasa bayan Ousmane Diomande, Dan asalin kasar ivori coast mai shekara 21. (Guardian)

08/07/2025

Tottenham da Newcastle da Napoli duk suna kokarin siyan É—an wasan tsakiya na Ingila Jack Grealish bayan da Manchester City ta sanya farashin fam miliyan 40 kan É—an wasan mai shekara 29. (Sun

08/07/2025

Manchester United na zawarcin É—an wasan tsakiya Wilfred Ndidi Dan asalin kasar Nigeria, mai shekara 28, wanda rahotanni ke cewa ya na É—auke da farashin fam miliyan 9 a kwantiraginsa da Leicester City, yayin da Fulham da Everton da kuma Crystal Palace su ka nuna sha'awarsu kan É—an wasan . (Tuttosport)

07/07/2025

Ivan Rakitic (Dan Shekara 37) Ya Yanke Shawarar Jingine Takalmansa! 🇭🇷

→ 993 wasanni
→ 140 kwallaye
→ 157 Taimakawa
→ 17 Kofina

Kungiyoyi:
Basel 🇨🇭
Schalke 04 🇩🇪
Sevilla 🇪🇸
Barcelona 🇪🇸
Al-Shabab 🇸🇦
Hajduk Split 🇭🇷

07/07/2025

Tottenham da West Ham sun ci gaba da tattaunawa kan yarjejeniyar sayen É—anwasan tsakiya na Ghana Mohammed Kudus, bayan da West Ham É—in taki amincewa da tayin farko na fam miliyan 50 da aka yi kan É—anwasan mai shekara 24. (Sky Sports)

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Culinary Team

Attire

Address


State Road
Kano
700213