MA Hausa Media

Directions Contact the business

MA Hausa Media Domin samar da sahihan labarai masu inganci a fannoni da ban daban.

20/09/2026
20/09/2026

GAGARUMIN WASAN JUDO NA MAKARANTUN SECONDRY NA JIHAR KANO WADDA GIDAUNIYAR WADDA GIDAUNIYAR NYAFE AFRICAN JUDO TA DAUKI NAUYI A FILIN WASA NA KANO PILLARS STADIUM DA KE SABON GARIN JIHAR KANO

20/09/2026

GAGARUMAR GASAR JUDO WADDA GIDAUNIYAR NYAFE AFRICAN JUDO TA DAUKI NAUYIN GUDANARWA TSAKANIN MAKARANTUN SAKANDIRE DA KE FADIN JIHAR KANO.

GIDAUNIYAR NYAFE AFRICAN JUDO TA SHIRYA GAGARUMAR GASAR JUDO TSAKANIN DALIBAN SAKANDIRE DAKE JIHAR KANO DOMIN SAMAR DA K...
18/09/2026

GIDAUNIYAR NYAFE AFRICAN JUDO TA SHIRYA GAGARUMAR GASAR JUDO TSAKANIN DALIBAN SAKANDIRE DAKE JIHAR KANO DOMIN SAMAR DA KWARARRUN YAN WASA TUN DAGA TUSHE TARE DA DAGA DARAJAR WASAN JUDO A JIHAR KANO DA KASA BAKI DAYA.

A WANI MATAKI NA SAMAR DA YAN WASAN JUDO YAN ASALIN JIHAR KANO DA ZA A YI GOGAYYA DASU A DUNIYA A FANNIN WASAN JUDO.

Gidauniyar Nyafe African Judo ce ta dauki nauyin Gabatar wa.

MA HAUSA MEDIA NA TAYA COMRADE ZAHARADDEEN SALE MURNAMA HAUSA MEDIA, ƙarƙashin jagorancin Shugabanta, Muzammil Muhammad ...
29/08/2026

MA HAUSA MEDIA NA TAYA COMRADE ZAHARADDEEN SALE MURNA

MA HAUSA MEDIA, ƙarƙashin jagorancin Shugabanta, Muzammil Muhammad Kurna Asabe, na taya Comrade Zaharaddeen Sale murnar samun nasarar zaɓensa a matsayin Mataimakin Shugaba na Ƙungiyar Marubutan Labaran Wasanni ta Najeriya (SWAN), Shiyyar Arewa maso Yamma.

Samun wannan matsayi ya kasance wata babbar shaida ce ta ƙoƙarinsa da jajircewarsa da ƙwarewarsa wajen jagoranci da kuma gagarumar gudummawar da yake bayarwa wajen bunƙasa aikin Labaran wasanni.

Muna masa fatan alkhairi da hikima da samun nasara tareda da kuma shiriya daga Allah yayin da yake fara wannan sabon nauyi na shugabanci.

Muna taya ka murna, Comrade Zaharaddeen Sale!

MA HAUSA MEDIA — Ƙarfafa ƙwarewa da nagarta a aikin jarida.

SWAN NATIONAL SECRETARIAT PRESS RELEASE *Diplomatic Conference 2.0: SWAN Congratulates Abdulgafar Oladimeji*Sports Journ...
28/07/2026

SWAN NATIONAL SECRETARIAT

PRESS RELEASE

*Diplomatic Conference 2.0: SWAN Congratulates Abdulgafar Oladimeji*

Sports Journalists under the aegis of Sports Writers Association of Nigeria (SWAN) has congratulated the news editor and publisher of Sahel sports newspaper, Mr Abdulgafar Oladimeji, on his induction into the Diplomatic Assembly.

The SWAN President, Comrade Isaiah Benjamin, speaking at SWAN National Secretariat, at the MKO Abiola stadium in Abuja, in his congratulatory message described Mr. Abdulgafar as a selfless Sports Technocrat and Legal Consultant.

He said, “I want to congratulate one of our own, that we are very proud of at all times, Abdulgafar Oladimeji, on his induction as a Fellow of the African Transformers Institute, ATI and his induction into the Diplomatic Assembly.”

“We are confident and rest assured that, the Assembly has a resource person in its new cohort, as a sports journalist, he is well travelled and his experience in the fields of journalism and the justice sector will be of immense benefit to the Assembly.

“We are going to give him all the support that he requires to excel, we are hopeful that his involvement and participation will open a new chapter in the route of sports diplomacy in Nigeria and the continent at large.”

When contacted, Abdulgafar Oladimeji, simply said, “My mission is to project sports diplomacy, my vision is to berth sports diplomacy to its rightful place in Nigerian growth history.

Sports diplomacy is the strategic use of sports, athletes, and games by nations to build bridges, ease political tensions, and improve global relations. It relies on the shared love of physical activities to connect people across borders when formal politics fail.

Sports diplomacy uses competitions and events to build bridges, improve global images, and foster international cooperation.

Key benefits include cultural exchange, conflict resolution, and economic growth.

Ikenna Okonkwo ANIPR
Secretary-General, SWAN
July 27, 2026

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MA Hausa Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to MA Hausa Media:

Shortcuts

Share