MA Hausa Media

MA Hausa Media

Share

To promote Hausa traditional playing to the high higher level in the world Especially Dambe,kokowa and Langa

29/05/2026
29/05/2026

KARAMIN SU BABBAN SU KWAMISHINAN MUHALLI DA SAUYIN YANAYI NA JIHAR KANO KUMA MAI RIKON KWAMISHINAN RUWA NA JIHAR KANO DR.DAHIR MUHAMMAD HASHIM YA HALARCI WASAN KARSHE NA GASAR RAGO CUP WADDA TA GUDANA A FILIN WASA NA SAMBA KURNA DAKE SHINGE.

07/05/2026

YANDA GIDAUNIYAR DR. DAHIR MUHAMMAD HASHIM KWAMISHINAN MUHALLI DA SAUYIN YANAYI NA JIHAR KANO TA BUDE BABBAR GASAR KWALLON KAFA TA RAGO CUP A FILIN WASA NA SAMBA KURNA DAKE SHINGE.

02/05/2026

SHUGABAN MATASAN JIHAR KATSINA ALHAJI AMINU NESTA YACE ALLAH UBANGIJI SHI NE YA KARBI ADDUAR AL'UMMAR JIHAR KATSINA YASA GWAMNA DIKKO KARA TSAYAWA TAKAR GWAMNAN JIHAR KATSINA A 2027

07/04/2026

HAUSA MEDIA
Ubangiji Allah yasa munfara a sa,a

25/08/2023

AKWAI GAGARUMIN WASAN DAMBE A RANAR UKU GA WATAN SATUMBA AFILIN WASA NA ADO BAYERO SQUARE DAKE SABON GARIN JIHAR KANO TSAKANIN MANYAN YAN DAMBE DAGA CIKI AKWAI BABBAN DAN DAMBE DAGA KASAR SAUDI ARABIA ZAIZO YA KALUBALANCI MANYAN YAN DAMBE A NIGERIA
DAN HAKA KADA KUBARI ABAKU LABARI KUDINSHIGA NAIRA 1000 KACAL

07/08/2022

Gagarumin damben gasa na sabuwar mota da sabon Babur da kudi a garin katsinan dikko
Za,a ware zafafa goma wato top ten gidan tambuwal Dan sokoto open theater katsina

21/02/2022

Kukasabce da shafinmu na blog wato Wasanni 24.com

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address


Kano