Sararin Gezawa premier league page

Sararin Gezawa premier league page

Share

SAMAR DA HADIN KAI GA KUNGIYOYI PLAYERS COACHES DA KUMA MANAGEMENT

29/11/2020

Aslm barkan mu d wannan lkc fatan alkhry g dukkan magoya bayan kwallon kafa⚽ na sararin gexawa dama gexawa baki daya dg kan fans,official, managements, coaches, da kuma players na kowanne team dke taka LEDA A SRRN GEZAWA,
Bayan haka kuma wannn page an samar dashine akan abubuwa kamar haka:
1.Samar d zumunci da xamanlpy atskanin kungiyoyi⚽✍🏻
2.bayar da rahototanni dn gane d ydda wasanni ke gudana⚽✍🏻
3.bawa duk wani magoyin baya bayyana ra ayinshi t hanyr d ta dace ga kowwacce kungiya batare d zagi, cin mutunci ko fada ba
R.inganta harkar wassani mussmn kwallon kafa ga matsan yankin sararin gexawa⚽✍🏻
4.samar d nishadi atsakanin playere,coaches, fans,d management din premier ta sarari⚽✍🏻
5.Tallata saqon gaisuwa bangajiya d murnar kowanne team dke karawa a gasar premier ta sarari ⚽✍🏻
Wannan sune kadan dg cikin manufofin d yasa na samar d wannan page din,sannan wannan page din ba wai na mutum DAYA bane ko kungiya DAYA an samar dashi g dukkannin kungiyoyin dake yankin sararin Gezawa.
Daga karshe wannan page din bai yadda d abubuwa kamar haka ba ga duk wanda akasamu da aikata daya daga cikin su to xa acire mutum kuma ba wanda xai yi zargi sai kansa saboda an sanar don haka don Allah mu kiyaye👏🏻
1:Babu posting din hoto ko bidiyo wanda ya dngnci BATSA ko wanne iri ne
2:Babu maganar SIYASA KO tallata wani dn takara duba d ba don haka akasamr da fegin ba
3:Babu zagi ko bayyana Qiyayya ga kowanne team akan kowanne dn wasa,fans ko kuma coach⚽ ✍🏻
4:Babu cin zarafi akan kowanne⚽ ✍🏻
5:Babu ZAGIN REFREE ko wane don ya busa wasa an samu akasi akanshi doka ce mai TSANANI⚽💪🏻✍🏻
DAGA KARSHE INAMA KOWA FATAN ALKHARY ALLAH YASA YADDA AKA FARA WANNAN GASA LPY YASA AGAMA LAPIYA KUMA CIKIN AMINCI AMEEN
DON ALLAH KARMU MANTA DA ABU DAYA KOWANNE WASA ABU UKUNE KE FARUWA AKNSHI KO DAI KAI
NASARA
KO ASAMU NASARA AKANKA
KO KUMA AI CANCARAS WATO DRAW
ALLAH YA TAIMAKI SARARIN GEZAWA D MATASAN TA AMIN
DAGA NAKU MUSLIM GOMA⚽✍🏻

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address


Sararin Gezawa
Kano