Wayasan gobe?

Wayasan gobe?

Share

Allah S.W.T ya yarda damu
yabamu aminci ya karemu yasa muwanye duniya da lahira lafiya

28/09/2022

YANZU-YANZU: Wata Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a birnin Damaturu cikin jihar Yobe ta tabbatar da Bashir Sheriff Machina a matsayin halartaccen ɗan takarar Sanata na jam’iyyar APC a mazaɓar Yobe ta Arewa.

Cikakken labari na nan tafe...

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address


Kano Ibrahim Taiwo Road No69
Kano
1992