06/12/2022
In exam 📝 room
Allah yabamu sa, a
Amen thumma Ameen
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abubakar sadiq, Sports, Kano.
06/12/2022
In exam 📝 room
Allah yabamu sa, a
Amen thumma Ameen
18/07/2022
Watarana Anje YAQIN UHUD Sai Ake
Cewa Sahabbai An Kashe ANNABI (S.A.W)
Sai Wata Mai Suna 'UMMU KALLABI'
Ta Ji Labarin Sai Ta Zare Takobinta Ta
Haukan ingarma Dokinta Ta Zo Fillin
Yakin;-
Tana Cewa;"Ina ANNABI (S.A.W)?
Sai Aka Ce Mata;"KUTILA ABUUKI"
Wato An Kashe Babanki,
Sai Tace."LAN AS'ALAKA ABI ABIN"
Wato Ban Tambayeku Baba Na Ba
Sai S**a Sake cewa Ai Bayan Babanki
Ma:"Zaujiki Fulamun Kat Kutila"
Sai Ta Ce:" Ban Tambayeku Miji Naba"
Ina Tambayarku Ina ANNABI (S.A.W)?
Sai S**a Sake Ce Mata:"ABUKI
FULAMIN KATKUTILA"
Sai Tace:"LAN AS'ALUKA ABI ABIN WA
AN ZAUJI WA AN AKHI WALAKIN
AS'ALAKA AN RASULALLAHI"
Sai S**a Ce Mata:"In Zaki Iya Kije Can
Ga ANNABI (S.A.W) An Kewaye Shi An
Sassare Shi"
A Hakan UMMU-KALLABI Ta Tafi Kafin
Ta Isa Wurin Da ANNABI (S.A.W) Yake
Sai Da Aka Yi Mata Sara Da s**a Sau
12 ajikinta.
Da Zuwanta Wurin Da ANNABI (S.A.W)
Yake Sai Ta Ce:"KULLU MUSIBATIN
JA'ABADAKA JALALU"
MA'ANA:-
"Duk Wani Bala'i in Zai Zo Idan Dai Bai
Taba Minkai Ba To Mai Sauki Na a
Wuri Na" S.A.W
Jama'a wannan fa mace ce ina ko ga
mu mazan me muke jira
Ya Rasulallahi Wallahi Mun Baka
Kammu da Rayuwarmu Gaba Daya.
Allah Yakarawa Annabi ﷺ Daraja Da Wasila ❤️ Amin
Katura Zuwa Group 3 Kachal Domin Al'umma Su Amfana