Zombie Sport

Zombie Sport

Share

To Communicate Foot ball All News

12/08/2023

Kungiyar kwallon Kafa ta Tottenham Tafitar da sanarwar Sin heaung min Amatsayin Captain Bayan Hary Kane ya tsallaka Bayern Munich

12/08/2023

Wasa yakare afilin wasa na Emirates
Arsenal Ta doke Nottingham Forest
Daci 2-1
Nketiah 35'
Bukayo Saka 45'
Taiwo Awoniyi 82'

24/07/2023

Kyllian Mbappe ya mayarda martani akan Neman da Al Ahli takasar saudiya Take masa
Mbappe yace Idanda kudi nake nema Da zantsaya kungiyaa ta PSG saboda nasan konawa nake nema zasu iya biya na
Maganar komawa kuma Saudiya aidama ita League din kasar Saudiya ai na ball din da s**a rasa Makoma ne Europe sai sukoma chan Saudiya suci gaba da Fafatawa

24/07/2023

Hello Everyone

21/07/2023

Man United Haryanxu dai Suna tsaka da cinikin Dan wasan Atalanta Rasmus Hojland inda s**a Mika tayin £71m

21/07/2023

Liverpool Tana nuna shaawarta nason daukar Dan wasan Bayern Munich Mai bugawa agurbin Tsakiya wato Joshua Kimmich Bayern Munich dai Suna neman kudi kimanin £51m

19/07/2023

Westham United ta doke Tottenham daci 3-2 Awani wasa Das**a Fafata

19/07/2023

Bayern Munich tayiwa Dan wsanta Farashi Leon Goretzka kimanin £34m

19/07/2023

Anyi Angama Dan wasan Manchester City Dan Asalin kasar Algeria Ya koma kungiyar Kwallon kafa ta Al Ahli

19/07/2023

Juan Cuadrado Ya kammala Komawa Kungiyar Inter Milan

19/07/2023

Nayi wasa tare da Maradona Amma nidai asanina Leo Messi Shine Dan Ball Mafi Kyau Inji Frank Lampard Ba Inji niba

19/07/2023

Al Ettifaq da Liverpool Sun cimma Yarjejeniya Akan Dan wasan Kungiyar Kwallon kafa ta Liverpool Jordan Henderson akan komawarsa Al Ettifaq

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address


Jaoji Quarters
Kano