Alaďar mu, Yaren mu, Rayuwar mu da ma al ummar mu baki daya mun hadu kan abu daya, wato HAUSA.
KwallonKafa
KwallonKafa kafa ce ta samar da Labaran wasannin musamman Kwallon Kafa.
Babban abin takaicin shine TOTTENHAM ne ke kan gaba a wasan da ci 2-0 har a minti na 85! 😳
13/08/2025
Richarlison… 😣😭
13/08/2025
✅ Ousmane Dembele ne gwarzon dan wasa a wasan karshe na kofin UEFA Super Cup. ⭐
12/08/2025
Fenerbahçe tayi rashin nasara a wasan farko na neman gurbin shiga gasar zakarun nahiyar turai a hannun Feyenoord da ci 2-1.
Yau kuma a wasa na biyu, yaran José Mourinho duk lallasa Feyenhood da ci 5-2 inda jimillar kwallayen s**a kasance 6-4 😤
01/08/2025
Luis Diaz zai samu albashin €275,000 duk mako a Bayern Munich. Albashinsa na yanzu ya ninka sau 4 akan abin da ya ke samu a Liverpool.
27/07/2025
Viktor Gyokeres x Andrea Berta. 🔴⚪🔐
Yau dae magoya bayan Arsenal baki har kunne 😂.
Shin kwallaye nawa kuke ganin Victor Gyokeres zai zura a wannan kamar wasa ta bana ❓
27/07/2025
Alhmdulillah
27/07/2025
RASHIDAT AJIBADE 💎 🇳🇬
19/07/2025
Kano Pillars ❌ RFI Hausa
16/07/2025
Sabon lamba 🔟 Barcelona 👏
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
Kano