Kwallon kapa

Kwallon kapa

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kwallon kapa, Sports Club, Unguwa uku, Kano.

16/04/2024

PSG Sunyi Suhur Da HaɓarSaniya, Barcelona Sunyi Suhur Da Kunun Tsamiya, Ta Yaya za'ae Dangantakarsu ta Zama Dai-Dai😂

23/12/2023

MALCHESTER UNION ME YA HWARUU NE😂😂😂😂😂

02/11/2023

Matsalar Manchester United 😂😂😂😂

01/11/2023

Sanda aka fara bude "cafe" a zaria 😂😂😂😂😂

28/10/2023

Kasa Yaronka Private School inda ake biyan kuɗaɗe masu yawa kaman haka:

1- Kowani term sai kabiya mashi School fees aƙalla ₦9500

2- Kuɗin Uniform, Games Wear, Jakka, Takalmi, Sucks suma aƙalla zasu iya kaiwa ₦10,000

3- Bayan kowani shekara sai kacanza mashi Text Books da aƙalla kuɗinsu zekai kimanin ₦11,000

4- Kullun sai ka kashe mashi kusan ₦400 a lunch box ɗinshi kuɗin indomie, ƙwai da bobo.

5- Akowace Rana sai kabiya mashi kuɗin mashin aƙalla ₦300

6- Sannan kuma duk shekara sai biya kuɗin graduation gown aƙalla ₦1500 ko ₦1000.

7- Idan akayi hutu kuma kaɗaukar mashi lesson Teacher wanda aƙalla kana biyanshi ₦7000.

Amma common ₦1500 kuɗin Islamiyya dazaka biyama yaronka domin yasamu ilimin ADDINI sai kadinga kwarmato kana miyagun maganganu a zuciyan ka. Sannan in anyi magana ire irenku ne gaba gaba wajen cika baki akan lamarin ADDINI.

09/10/2023

SIYASA MUGUN WASA

17/08/2023

The Club I support : Real Madrid

My Football Idol : Ronaldo

Greatest of all Time : Cristiano Ronaldo 🐐

Best player in the club I support : Rodrygo goes

Most beautiful Stadium : Santiago

Club I would never support : Barcelona

Player I would like at my Club again : Kylin Mbp

Club I enjoy watching being humiliated : Barcelona

Let's see your own.

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Culinary Team

Attire

Telephone

Website

Address


Unguwa Uku
Kano