Kwallon kafa

Kwallon kafa

Share

wannan shafi ze ringa kawo muku labarai na kwallon kafa da suke faruwa a nahiyar turai da Africa.

30/05/2026

📢 Sakamakon Hasashen Wasan

Mutane 22 ne s**a shiga hasashen wasan, amma abin takaici babu wanda ya yi hasashen daidai.

⚽ Sakamakon wasan ya kasance 1 - 1.

🎁 Kyaututtukan da aka tanada sun kasance:
🥇 Na 1 — ₦500 Recharge Card
🥈 Na 2 — ₦200 Recharge Card
🥉 Na 3 — ₦200 Recharge Card
🏅 Na 4 — ₦100 Recharge Card

Saboda babu wanda ya yi hasashen daidai, ba a samu wanda ya lashe kyautar ba a wannan karon.

Allah Ya kaimu zuwa gasar World Cup, Insha Allah. Za mu ci gaba da kawo muku irin wadannan wasanni tare da manyan kyaututtuka kamar Jersey, Recharge Cards, da sauran abubuwa masu kayatarwa.

👉 Ku yi Follow din shafinmu domin samun sabbin labaran kwallo, hasashe, da sauran abubuwa masu amfani.

Mun gode da kasancewarku tare da mu. ❤️

30/05/2026

Arsenal Goal today

final champions league

arsenal Vs PSg live

30/05/2026

Arsenal Vs PSG Goal today

1-0 by K havertz

30/05/2026

wannan Shine hasashen da Muka samu Daga wani Dan uwa...

Inda ma masa Alkawarin #10,000 inde hakan yafaru..

shin kuna ganin hakan ze faru?

30/05/2026

Kwallo nawa kuke hasashe Daga wajen wadannan Yan saman

30/05/2026

Athletico Madrid sunce wa Barcelona hanya daya da zasu iya mallakar Alvarez shine su biya kudin Fansar sa ( Release clause)£500M

wannan ba Abune me yiwuwa bah

30/05/2026

⚽ HASASHE! HASASHE!! ⚽
Duk wanda ya yi hasashen adadin ƙwallayen da za a ci a wasan Arsenal da PSG na yau:
🥇 Mutum na farko da ya yi hasashe daidai zai samu katin N500.
🥈 Mutum na biyu zuwa gaba da s**a yi hasashe daidai za su samu katin N200 kowanne.
🥉 Mutum na ƙarshe da ya yi hasashe daidai zai samu katin N100.
📌 Ka'idoji:
Idan ka yi editing (gyara) a comment ɗinka, ba za ka shiga gasar ba.
Idan ka yi comment sau biyu, ba za ka shiga gasar ba.
Duk wanda ya yi hasashe daidai, za mu nemi ya turo mana lambar wayarsa.
✅ First Come, First Served!
👉 Ku yi following ɗinmu domin samun sabbin labaran ƙwallo da sauran shirye-shiryenmu.
Allah Ya sa a dace! ⚽🔥

Photos from Kwallon kafa's post 30/05/2026

Athletico Madrid Tayi watsi da tayin Barcelona

kan Dan wasa Julien Alvarez

30/05/2026

🎙️🎙️duk wani Abu daya dace muyi munyi....

sanda nazo Arsenal mu ba Kungiya ce kamar Manchester city ko Liverpool bah

Amman haka management s**a Dora yarda a kanmu gashi yanzun muna daf da kafa babban tarihi....

ina kyautata zaton yau zamuyi nasara da kwallo 3-1

19/04/2026

Real Madrid na son dawo da Mourinho....

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Address


Kano
700211