Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Zaharaddeen Abdulhadi Gogori, Adam Idris, Sãdēêk BAla Mhd, Mukhtar Ashura, Rufa'i Isah Taura, Bashir Rabiu, Sîr Dãñ Mämá Jr.
COMRD UMAR Mukhtar Bagwai
Struggle forever
05/10/2023
Duk abinda ka Rasa, Matuƙar Imanin ka na tare da kai Wallahi ba ka yi Hasara ba, Duk abinda za ka samu kuma, Matuƙar ka rabu da Imanin ka Wallahi ka yi Hasara Duniya da Lahira!
Allah ka amshi rayuwar muna masu Imani 🙏
08/05/2023
Kun shirya kallon kayataccen wasa tsakanin Real Madrid da Manchester City kuwa?
Ranar Talata:
Real Madrid 🆚 Manchester City
Ranar Laraba:
AC Milan 🆚 Inter Milan
Mai Rabo farin ciki kasha dadi.....Mai rabon bakin ciki zaka kara shan takaicin mu....Aradu
Daga: [Fagen Wasanni]
25/04/2023
Happy Sallah To you My Fanz ladies and gentlemen
Nigeria Sai Kwankwaso2023
20/10/2022
✅✍️Duk wata shegiyar kungiyar da Bata Taimaki Dan Arewa Kan Matsalar tsaro ba bata isa taba Dan Arewa umarnin ya zabi wani Dan takara ba karyane wlh
Baku Isa kumaida Dan Arewa Hannun Jarinku ba Da zaku R***a Anfani Dashi Wajen Gina kanku ba Rashin Adalchin ku Bamayi
Kuna Ina Ake kashe Dan Arewa
Kuna Ina Yan ta,adda S**a Hana yan Arewa zama Garuruwansu Kuna ina Yan ta,adda S**a Hana Dan Arewa zuwa gona yayi noma Kuna Ina Ake dauke Dan Arewa Sai ya Saida gona yabiya kudi Asakeshi
Kuna Ina Ake wulakanta Yan Arewa A kudunchin Nigeria Ana chin zarafinsu me kukayi
Sai Yanzu lokachin zabe zaku Dauko kwangila da sunan Yan Arewa To wlh baku Isa ba.🤲
17/10/2022
Wannan shine Arewar mu, shine kudun mu kuma shine Najeriyar mu 👇👇
15/10/2022
Kwankwaso for Better 2023
Masu Jin Haushin Bama Raayinsu, Kuyi Hakuri Muma Bama Jin Dadin Yadda Bakwa Raayin Mu.
🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Bagwai
Kano
KANO