Football/kwallon kafa

Football/kwallon kafa

Share

Zaka samu labarin wasannin kwallon kafa da yaren hausa a ko yaushe kuma ko wacce nahiyar kwallon kafa

Photos from Football/kwallon kafa's post 17/04/2026

Como 1907 suna yin abubuwa kamar kana wasa Football Manager a rayuwa ta gaske 🤯🇮🇹

Tun daga kakar 2018/19, Como sun tashi daga Serie D (rukuni na hudu a Italiya), zuwa fafatawa don samun gurbi a UEFA Champions League na kakar gaba 📈🏆

Bayan sayen kulob din da Djarum Group s**a yi, kungiyar ta ja hankalin duniya da zuba jari mai yawa da kuma shigo da manyan sunaye a kwallon kafa kamar Cesc Fàbregas da Thierry Henry cikin aikin ✨

Lallai Como sun yi aiki mai ban mamaki, kuma alamu na nuna ba za su tsaya ba nan kusa 😮‍💨🔥

16/04/2026

Ina neman afuwa, Madridistas…” 💔😔

“Na ɗauki alhakin abin da ya shafe ni. Ina son in nemi afuwa ga ƙungiyar da kuma magoya bayan Madrid (Madridistas). Na gode da goyon bayanku, Hala Madrid.”

Saƙon Eduardo Camavinga bayan shan kaye a Munich 🥺🤍

16/04/2026

Real Madrid yanzu sun karɓi katin ja fiye da kowace ƙungiya a gasar UEFA Champions League a wannan kakar 😬

16/04/2026

Tazarar maki shida ne ke tsakanin da kafin karawar su ranar Lahadi 👊

15/04/2026

🍿 Gasar UEFA Champions League - Zagayen Semifinal:

🇫🇷 Paris Saint-Germain vs 🇩🇪 Bayern Munich

🇪🇸 Atlético Madrid vs 🏴 Arsenal

15/04/2026

🔴💁🏾‍♂️ Arsenal F.C. sun samu nasarar tsallakewa zuwa wasan kusa da na ƙarshe (semi-final) bayan sun tashi 0-0 a gida da Sporting CP!

Gunners sun lashe jimillar wasannin da ci 1-0 (aggregate).

Arsenal sun yi harbi guda ɗaya kacal a raga a duk wasan.

Za su kara da Atlético Madrid a wasan kusa da na ƙarshe.

15/04/2026

Michael Olise shine ya lashe gwarzon wasan

15/04/2026

Bayern Munich ta yi wajerod da Real Madrid 6-4 jimilla a wasa mai zafi da aka buga a Allianz Arena.

Yaya kuka ga wasan?

15/04/2026

An yi wata fafatawa mai tsanani kuma mai zubar da jini wacce za a dade ana tunawa da ita a daren gasar Champions League 🤕

15/04/2026

🚨 Kylian Mbappé:

“A gare ni, taka leda a Real Madrid kamar wata kyauta ce daga Allah.

Samun wannan dama na rayuwa da abin da nake so, buga manyan wasanni, da kasancewa a mafi girman kulob a duniya.” 🤍

15/04/2026

🏆Mene hasashenku a wannan wasa a daren yau⚽

15/04/2026

🚨 𝐎𝐅𝐅𝐈𝐂𝐈𝐀𝐋: Hugo Ekitike zai rasa gasar Kofin Duniya (World Cup) kuma ana sa ran ba zai dawo wasa ba sai Janairu 2027 💔😔

An tabbatar da cewa ya samu raunin jijiyar Achilles (Achilles tendon injury) ga ɗan wasan gaba na Liverpool bayan duk gwaje-gwajen da aka yi a yau. Rahotannin da s**a fito da farko yanzu sun zama hukuma.

Ma’aikatan Liverpool suna tsammanin Hugo zai yi jinya na kusan watanni 9 ⚠️

Labarin ya yi muni sosai… amma za ka dawo da ƙarfi fiye da da, Hugo! ❤️👊🏻

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address


Kano
700282