Duniya makaranta

Duniya makaranta

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Duniya makaranta, Professional Sports Team, Sheka babbanlayi kano, Kano.

Photos from Duniya makaranta's post 18/12/2022

Masha allahu alhamdu Lillah no going back forever

Photos from Duniya makaranta's post 16/12/2022

Masha allahu alhamdu Lillah

Photos from Duniya makaranta's post 15/02/2021

Duniya labari

Photos from Duniya makaranta's post 07/02/2021

Slm yan uwa musulmin kwarai itayamu murnarsamun jin daddadin labari danganeda matakinda gwamnati tafaradauka nakare addinin musulunci da martabar annabi muhammad s a w dakuma sahabbansa allah yakaramusu yadda amin amadadina da iyalina munamai shedawa gwamnatinnan cewa abinda tayi yayidaidai allah yakararikoda hannunsudakuma karamusu karfinguiwa wajan taimakawa addinin musulinnci bayanhaka inamaitabbatarwa idan har akwai wani abunawa nadaga hakki wadda allah zaituhimi wannan gwamnatin ranar kiyama toni nayafe sakamakon nunakishin addinida kuma kere martabar ma aiki da akayi tabbas lalle wannan yanunacewa gwamna kadimul islamane dan wannanshine musulunci muna rokon allahsubhanahu wata ala dayabarmu da imaninmu yakuma tsaremanashi yadaukaka addinin musuluncida musulmi yakaskantarda kafurcida kafurai da munafukansu aduk indasuke allah munaroko gaduk wanda yakewa addinin musulunci zagonkasa allah jalla wa ala kasamasa damuwarda mutuwa tafita dadi amin ya allahu ya qadiru la ilaha illallah wahdahu lashirikalah wahuwa ala kulli shai inqadir

12/01/2021

Alllah yasa mucika da imani

Photos from Duniya makaranta's post 12/01/2021

Masha allahu allah yakaramana arziki

25/09/2020

Slm yan uwa da abokan arziki agafarceni kwana biyu nayilikimo inaruwa amma yanzu nafarka acigaba da gashi

25/09/2020

Slm yan uwa da abokan arziki agafarceni kwanabiyu nayilikimo amma yanzu nafarka acigabada gashi

Photos from Duniya makaranta's post 29/04/2020

Slm yan uwana musulmi mu ankare mukumadage da bauta darokon allah musammanma awannan wata mai albarka dakuma wannanlokaci damukeciki nakuncida barazanaga rayuwarmu da addininmu inamai bamushawara mudageda karatun qur ani zikirai da salatin annabi muhammad s a w inamatunida cewamusani acikin kaso 6 munci kaso 1 munshigana 2 saura kaso 4 sabidahaka mudageda istigifari daga karshe inatayamu murnadaganin wannan wata mai albarka

20/04/2020

Allahumma a izzalmuslimin wa a xillarmushrikin rabbana gafirlana waliwaladayya waliman sabaqana bil iman allah kaciremu daga wannan musiba danmatsayin annabi

Photos from Duniya makaranta's post 24/12/2019

slm gaskiya jamaa abunne yaisheni munaruwafa ruwanda Lo builet aka harbo to zakai kokarin rikeshi domin yafutardakai dagacikin wannan ruwan 💧 💧 💧 wani makocinane awajan aiki yanasanaarsa daban saiwata yarinya tazo tace masayabata aronkudi naira dubu ashirin bamusu saiyabata sannan naga abunda yake batsari sainace masa yaji tsoron allah yay aure sabida rayuwa sai yacemin aa wai akwai nakwalta sainacemasa zasu kare saiyacemin basakarewa saidai idankudinkane yakare sainace masa toaikudinnaka zasu iyakarewa saiyace aa shikudinsa bazasukareba haha mukarabu yanunamin shi bazaiyi nadamaba Ashe wasa farin girki zangawanda yafishi naje sabongari kar6o magani sainahadudawani abokina shikuma watayarinyace take aruwa tsundum taje wani yaimata ciki tarasa yadda zatayi tanatakiransa tanakuka waiyataimakamata yarufamata asiri asamu azubardashi takirashi agabana yafisau shurin masaki watakuma inaganin ita kanwatace zangayamata gaskiya tayarda sainace taji tsoron allah tatuna zatamutu abunneta daga ita sai halinta kaitsaye saitacemin bazatadainaba tuba saimunafiki daina Hali sai mutuwa sai abun yabani tsoro naga yafi karfina kai jamaa muji tsoron Allah mutunada kwanciyar kabari

18/12/2019

Slm Jama.a anfara

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Culinary Team

Attire

Website

Address


Sheka Babbanlayi Kano
Kano
2212