ROMO United

ROMO United

Share

“ROMO United � | Unity • Discipline • Victory

29/03/2026

Allah ya Bamu sa’a

28/03/2026

28/03/2026

Hakuri, juriya da jajircewa 💪⚽️

Coach Sahabi D Alhaji, muna baka hakuri, kuma muna godiya da kulawa da kokarinka a gare mu. Mun san abubuwa ba su tafi yadda ake so ba, amma hakan ba zai sa mu karaya ba.

Zamu kara karfin guiwa, mu ci gaba da jajircewa, mu gyara kurakuran mu domin mu kawo canji mai kyau.

Insha Allah, Allah zai kawo sauyi 🤲

F.C RØMØ United 🔴⚫️

28/03/2026

RØMØ United vs UNCI ⚽🔥
Yau za a fafata wasa, muna fatan nasara 💪
Mu ‘yan RØMØ United zamu je gidan UNCI, Allah ya dawo da mu lafiya 🤲
🗓️ 28/03/2026
⏰ 4:00PM
✍️ By Deeni Baturee

Photos from ROMO United 's post 27/03/2026

RØMØ united Follow us

27/03/2026

Tomorrow march 🤲🤲 Allah y bamu sa’a

27/03/2026

26/03/2026

ROMO UNITED 🤝🤝💯💯

26/03/2026

Romo united

25/03/2026

Romo ball today 25 /3/2026

25/03/2026

🏀⚽ RØMØ United Poll! ⚽🏀
Mene ne ball ɗinka mafi soyuwa?
1️⃣ Football
2️⃣ Basketball
3️⃣ Volleyball
👇 Comment kuma bi page ɗin mu don karin fun da highlights!

25/03/2026

🔥 RØMØ United Fans! 🔥
⚽🏀🏈 Ka shirya ganin best ball action daga ko’ina?
Muna kawo highlights, tricks, da news na balls kai tsaye a RØMØ United!
✨ Kada ku rasa, bi page ɗin mu yanzu don ku kasance na farko da ganin duk abubuwan!

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Address

Romo Kofar Arewa
Kano
700001