25/06/2022
π¨ Har yan zu Ana ci gaba da tattaunawa tsakanin Juventus da Chelsea a kan Matthijs de
Ligt - Timo Werner . π³π±π©πͺ
(Source: Di Marzio)
Jaridar labaran wasanni mafia girma a harshan Hausa.. An bude wannan shafi ne a Ranar 1.. gawatan May./2022
25/06/2022
π¨ Har yan zu Ana ci gaba da tattaunawa tsakanin Juventus da Chelsea a kan Matthijs de
Ligt - Timo Werner . π³π±π©πͺ
(Source: Di Marzio)
25/06/2022
π¨ | A Hukumance, An bawa FC Barcelona da Chelsea da mar daukar dan wasan Brazil Neymar Jr .π§π·βπ
(Source: Marce)
25/06/2022
π¨ Thomas Tuchel ya tattauna da Raheem Sterling yayin da Chelsea ke shirin mika tayin farko.
(Source: Telegraph )
25/06/2022
π¨ Ajax na shirin dawo da tsowon dan wasan ta Luis Suarez .
(Source: Marca)
25/06/2022
π¨ har yan zu Tottenham na da niyar dau kar an wasa Richarlison - an tattauna da shi yayin tattaunawa da Harry Winks - Everton. Dan wasa Richerlison zai kasance a bude ga tafiyar sa βͺ
(Source: Fabrizio Romano)
25/06/2022
π¨ Chelsea ta tuntubi Juventus a kan tafiyar Matthijs de Ligt π
(Source: GOAL)
25/06/2022
π¨ Atlentico Madrid na sha'awar daukar Hector Bellerin daga Arsenal a wannan bazarar.π
(Source: GOAL)
25/06/2022
π¨ Chelsea a shirye take data sai da Hakim Ziyech a wannan bazarar.π²π¦
AC Milan na sha'awar dan wasan iyan zu haka suna tattaunawa da waki lan sa.
(Source: Sky sport )
25/06/2022
π¨DONE DEAL β
Arsenal sun cimma yarjejeniya da Manchester City akan dan wasan ta Gabriel Jesus! π§π· π€
(Source: Fabrizio Romano)
25/06/2022
π¨ Thomas Tuchel yana san dan wasa Ousmane Dembele ya zo kungiyar shi a free ,
Amma lamarain ya baci Xavi yana so dan wasan ya ci gaba da zama a kungiyar.
(Source: Fabrizio Romano)
25/06/2022
π¨ Real Madrid da Benfica sun kusa amincewa da yarjejeniyar aro akan dan wasa Reinier Jesus.
(Source: Marca)
25/06/2022
Anya Arsenal sun dace da Gareth Bale kuwa ? π³