Sabon garin vice Academy Vs GAGARAWA ACADEMY,
Wannan Kuma shine wasanmu na farko a gida Kuma a filin wasanmu na Nasara FcNasara Fc - KubarachiKubarachiDake a sabon garin vice,
Kuma wannan wasa zaizama mai muhimmanci a garemu kasancewar shine zaizama wasa na uku ga wannan kungiya Wanda a wasannainmu 2 nabaya munyi rashin nasara a wasan farko sannan munsami nasara a wasa na 2 Kuma dika wasannin a wajen gidanmu muka bugasu,
Danhaka munada bukatar wannan wasa sosai,
Fatan nasara.
Sabon garin vice Academy
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sabon garin vice Academy, Sports Club, Sabon garin vice, Kano.
01/07/2023
Jiya wasa yau wasa gobema wasa dik a bikin sallar layya ,
Muna godiya abisa goyon bayanku
Masha Allah.
Gagarawa academy 0 Vs 1 sabon garin vice Academy,
Amma 40minits Kawai akayi a wasan,
Amma antashi wasa lafiya,
Karin bayani zaizo zuwa jimawa
30/06/2023
Anan zamuyi amfani da wannan dama wajen Taya al'ummar musulmin duniya barka da sallah lafiya Allah yakarbi ibadarmu amin,
Mintina kadan yarage atake wannan wasa na sada zumunci dazamu ziyarci gagarawa academy dika acikin wasannin sada zumunci na bikin sallah
05/06/2023
Masha Allah Full-time
Wannan yake nunamanah players dinmu sun shirya saboda faduwar gaba asarar namiji saboda munshirya wasa da academy ne ta Yara Amma wasan yazo ahaka yaranmu sunyi kokari na alfahari ,
05/06/2023
Rana bata karya ,
Fatan nasara
Masha Allah very proud of you our professionals
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Website
Address
Sabon Garin Vice
Kano