Arewa Football 24/7

Arewa Football 24/7

Share

Na bude wannan shafi ne badan komai ba saidai dan samar da labarin wasanni da dumi dumin sa

22/08/2025

Kungiyar Man United na tattaunawa don ganin ta dauki mai tsaron raga dan asalin kasar Belgium(Senne Lammens)Bayan cinma yarjejeniya ta baka da baka da mai tsaron ragar 🇧🇪

21/08/2025

Jules Koundé ya kara tsawaita kwantaragin sa a kungiyar Barcelona har zuwa shekarar 2030✅

21/08/2025

Victor Boniface Zuwa A.C Milan

There We Land done!

A mataki na aro wato loan da yarjejeniyar siya kan €24m✅

17/08/2023

Rodrygo: "Lambar rigata? Babu wauta akan wannan ... Zamu muskanci matsa lamba ga abinda mukayi a lokutan baya kuma da mabanbantan lamba. Inason 10, Amma Yanzu dole ne in rubuta wani tarihin da lamba 11.

/7

16/08/2023

Kungiyar Liverpool ta kammala cinma yarjejeniya da kungiyar Stuttgart akan dan Wasa(Wataru Endo) 🇯🇵✅

HERE WE GO✅

A gobe za'a gwada lafiyar sa.

Ta cinma yarjejeniya ne akan €18m

Daman tun a kwanakin baya ta cinma yarjejeniya ta baka da baka da dan wasan

/7

16/08/2023

Eric Bailly ya cinma yarjejeniya da kungiyar Man United akan barin Kungiyar a mataki na kyauta✅

Kungiyar Fulham da wata kungiya a Saudi Arabia ne ke zawarcin sa⏳

/7

16/08/2023

João Félíx ya yanke hukuncin soke kwantaragin sa a kungiyar Atlentico Madrid❌

/7

16/08/2023

Jadawalin yan wasan 11 da akafi siya da tsada a wannan lokaci na sauyen shakar yan wasa👀

/7

16/08/2023

Kungiyar Al-Hilal ta siyar da rigar Neymar Jr sama da 10,000 acikin awa 7 kacal😳.

/7

16/08/2023

📝 A HUKUMANCE
Santi Cazorla ya koma kungiyar sa ta yarin ta Real Oviedo akan kwantiragin shekara daya✅ Dan wasan mai shekaru 38 ya amince da kwantiragin sannan da karamin albashi✅
🎙️Cazorla: "Bana son komai daga Oviedo... Naji dadin sake bani damar sake sa wannan riga🎙️

/7

16/08/2023

🚨 Adidas: "Bayan rahotanni da hasashe a cikin kafafen yada labarai, Basu da mahimmanci a garemu mun nanata cewa Adidas bata taka rawa a duk wani hukunci da aka yanke game da kowane dan wasa na wata kungiya kokuma ma'aikaci🎙️ Hukunce hukuncen suna tsakanin kungiyoyin da ma'aikatan🎙️

/7

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address


Kano