Danbubu squads

Danbubu squads

Share

Danbubu community ๐Ÿ’ช
We are united ๐Ÿ™

15/09/2023

*Assalamu Alaikum*

*Haqiqa Zaman Lafiyar Zuciya Shine Bin Allah Muyi Kokarin Kwatan Ta Taimakon "Yan Uwan Mu Kamar yadda Musilinci Ya Shar'anta Tabbas Nassarar Mu Tana da Alaqa Da addu'ar Iyayen Mu Muyi Kokarin Zamowa Garkuwa Agaresu Koda Rai Koba Rai Fatan Nassara Ga Rayuwar Mu Allah Ubangiji Ya Tsare Gaban Mu Da Bayan Mu Alkhairan Cikin Wannan Rana Allah ka hadamu Ciki Baki daya*

*Inaimuku fatan alkairi*๐Ÿ™

*Barkanmu Da Jumma'a*

14/09/2023

Assalamualaikum warahmatullah

Amamadin al'umar danbubu bakidaya inamika sakon gaisuwata agareku yan'una matasa na wannan gari namu mai albarka๐Ÿ™.

Wasu daga cikin dalilai na Bude wannan page din shine๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Zaman lafiya,Hadinkai,son juna,tausayin juna,soncigaban al'umma shine matakin nasara ga kowacce alumma.

Allah ya daukaka danbubu Town ๐Ÿ’ช

Inaimuku fatan alkairi baki daya๐Ÿ™

โœ๏ธ Haruna Muhammad

Fatan nassara๐Ÿ’ช

Inaimuku fatan

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address


Danbubu Town Durmawa Ward, Bebeji LGA
Kano