15/09/2023
*Assalamu Alaikum*
*Haqiqa Zaman Lafiyar Zuciya Shine Bin Allah Muyi Kokarin Kwatan Ta Taimakon "Yan Uwan Mu Kamar yadda Musilinci Ya Shar'anta Tabbas Nassarar Mu Tana da Alaqa Da addu'ar Iyayen Mu Muyi Kokarin Zamowa Garkuwa Agaresu Koda Rai Koba Rai Fatan Nassara Ga Rayuwar Mu Allah Ubangiji Ya Tsare Gaban Mu Da Bayan Mu Alkhairan Cikin Wannan Rana Allah ka hadamu Ciki Baki daya*
*Inaimuku fatan alkairi*๐
*Barkanmu Da Jumma'a*
14/09/2023