09/07/2026
๐จโ
I WASA YA KARE: Kasar France Ta Samu Nasarar Doke Kasar Morroco Wanda S**ace Su Ba Yan Africa Bane Kuma Yan Africa S**a Ciresu a Gasar Godiya Ga Kwallo Daga Kylian Mbappe Da Kuma Tauraron Dan Wasa Ousmane Dembele.. ๐ฅโ
๐ฑโ
| ๐๐ฎ ๐๐๐บ๐ถ-๐๐๐บ๐ถ Na Samo Muku ๐๐ฝ๐ฝ Din Da Zaku Dinga Kallar Wasanni World Cup a Cikin Wayarku ta Hannu.
๐๐ฝ๐ฝ din Baya Shan Data kuma baya tsayawa zaka iya kallar wasanni 4 zuwa 5 da 1๐๐.
๐ฒ Domin Sauke Wannan Manhaja Danna Wannan Koren Rubutun Zai Kai ka inda zaka sauke cikin Sauki ๐๐
https://app.sofascore.com/nixz/madridhausa
26/07/2025
๐จ๐จ WASA YA KARE โ
โ
Morocco W ๐ฒ๐ฆ 2-3 Nigeria W ๐ณ๐ฌ
๐จ๐จ Kungiyar Super Falcon Ta Matan Najeriya Ta Samu Nasarar Lashe Gasar Zakarun Nahiyar Africa Bangaren Mata A Wannan Dare Bayan
Yayin da Ta Doke Yan Matan Kasar Morocco Daci 3-2 A Wani Wasa Mai Jan Hankali.
Tawagar Matan ta Najeriya Ta Mafi Yawan Lashe Wannan Gasa Inda Ta Lashe Gasar Sau 10 A Tarihi Kuma An Fafata Gasar Sau 13 Baki Daya A Tarihin Gasar Ta Mata,
TAYA MURNA ZUWA GA TAWAGAR YAN WASAN MATA NA NIGERIA ๐๐๐ฆ
๐ณ๐ฌ
โข
๐จ๐ฑ DA DUMI DUMI: An Samu Sabon App Na kallo wasa kai tsaye kuma Baya Shan Data Gashi kuma Baya tsayawa Zaka iya kallan Wasanni 3 Zuwa 4 da 1gb data
๐๐ป Zan Saka Muku Link din da Zai kaiku wajan Da zaku sauke Wannan Manhajar kuma Ku More Wannan Rahusar๐๐ป
Ku Danna Wananan koren Rubutun ๐
https://app.sofascore.com/nixz/madridhausa
02/07/2025
โข Malam wata kam abu kawai rabo ne in kanada rabo kawai zaka samu nasara a abu.
โข Wata kam Man Sageer har yanzu wannan mutumin Sergio Ramos Alhajin Baba Bala'i ne a harkar nan ta kwallon kafa.
โข Wani kwallo daya sakawa kai a minti karshe kai sai ya tunomin da 2014 Final din mu da Atleticoโฆ Yayi Tsalle Mai kyau a mintunan tashi yasa kai amma kwallon tayi sama kadan.
โข Yayi niyyar tura tawagarsa zuwa zagayen 8 amma allah baiyiba.
โข Shin dame kake tuna Gwarzo, Jagora, Shugaba Sergio Ramos.. ๐ฅบ๐ฅ
โข Har kullum dai mutuna cewar akwai manahajar Club World Cup da ake kallar wasanni kusan 5 da data 1GB Sannan bata tsayawa sauke manahajar kawai danna wannan Link din.. ๐ https://app.sofascore.com/nixz/madridhausa
02/07/2025
Zabi naka..
๐จ๐ฒ| Da Dumi-Dumi Mutanen da Suke Neman App Din Da Zasu Kalli Gasar Fifa Club World Cup Da Wasu wasannin A Cikin Wayar Ku ta Hannu To Gashi nan ๐
App din Baya Shan Data zaka iya kallan Wasanni 3 zuwa 4 da 1GB Gashi Kuma baya tsayawa
๐ฑ๐ฒ Domin Sauke Wannan Manhaja Danna Wannan Koren Rubutun Zai Kai ka inda zaka sauke cikin Sauki ๐๐
https://app.sofascore.com/nixz/LegendHouse
26/06/2025
Shin Yan Arsenal Zakuso Ganin Shi a Kungiyarku. ๐ณ๐ค
๐จ๐ฒ| Da Dumi-Dumi Mutanen da Suke Neman App Din Da Zasu Kalli Gasar Fifa Club World Cup Da Wasu wasannin A Cikin Wayar Ku ta Hannu To Gashi nan ๐
App din Baya Shan Data zaka iya kallan Wasanni 3 zuwa 4 da 1GB Gashi Kuma baya tsayawa
๐ฑ๐ฒ Domin Sauke Wannan Manhaja Danna Wannan Koren Rubutun Zai Kai ka inda zaka sauke cikin Sauki ๐๐
https://app.sofascore.com/nixz/LegendHouse
25/06/2025
๐ฐ๐โ๏ธ I SHIN KOKASAN DA CEWA ZAN RUBUTO MAKA LABARAN WASANNI DA SUKE TASHE YANZU.
Shin ko kasan da cewa zan ka kasance da Young Ameeyr ka gyara zamanka. ๐๐คฉ
โ
Shin ko kasan da cewa kungiyar Lyon ta fada gasa mai daraja ta 2 ta kasar faransa.. Hukuncin yasamo asali ne daga matsin tattalin arziki da kuma matsaltsalun bashuka dage tattare da kungiyar.. Hukumar DCGN ta bayyana cewa Lyon bata cika sharudan da ake bukata na fannin kudi bana cigaba da zama a gasar amma kuma suna da damar daukaka kara.
โ
Shin ko kasan da cewa har yanzu Kylian Mbappe bayajin dadi yana fama da zazzabi da kuma rashin kuzari kuma yana da tsammanin rasa wasa Madrid da Salzburg.
โ
Shin ko kasan an tambayi tsohon dan wasan Man United Evra Kan Cewa Idan Mbeumo yazo United zai zama abin tsoro ga Matashi Diallo wajen komawa benci ya bada amsa kamar haka โZai zama abin tsorone ga yan baya idan united tayi wannan hadin.โ
โ
Shin ko kasan da cewa Gyokeres ya kara jaddawa sporting cewar zai bar kungiyar kuma shi Arsenal zashi.
โ
Shin ko kasan da cewa sabon dan wasan Madrid Mastantuono ya bayyana haka a wata hira dashi a jiya โLokacin da mukayi magana da Alonso abun yanada burgewa, lokacin da muke magana dashi ya nunamin matukar kauna, kuma idan har koci yana sonka to tabbas zai kara maka wata babbar kwarin gwuiwa.โ
โ
Shin ko kasan da cewa Pogba da Ansu Fati duka sun kammala komawa kungiyar AS Monaco ta kasar Faransa wanda hakan zai bawa Lamine damar goya lamba 10 a FC Barcelona.
โ
Shin ko kasan da cewa PSG ta turawa da Messi sakon tayashi murna zagayowar ranar haihuwarsa ta shafin Instagram su rubata cewa โBarka da murna haihuwarka, sai mun hadu a ranar Lahadiโ wato PSG na nuna matsuwa da son karawa da kungiyar Messi Miami.
โ
Shin ko kasan da cewa Mourinho ya bayyana cewa Fenerbahce tayi duk mai yiwuwa wajen kawo masa dan wasan gaban Man United wato Jadon Sancho.
๐ฅ Shin ko kasan da cewa ana mugun tare shiyasa nace muku akwai wata manahaja da zaku kalli wasanni 3 zuwa 4 da 1GB Data da kuma duba labarai.
Danna Wannan Koren Rubutun Zai Kai ka Inda Zaka Sauke Manahajar ๐๐
https://app.sofascore.com/nixz/LegendHouse
11/06/2025
DAUKAR HORON REAL MADRID NA SAFIYAR YAU KARO NA 3 KARKASHIN ALONSO. โ
๐จ Da Dumi Dumi An Samu Sabon App Na kallo wasa kai tsaye kuma baya shan data gashi kuma baya tsayawa zaka iya kallan wasanni 3 zuwa 4 da 1gb data
๐๐ป Ga Link din nan da koren rubutu don saukeshi Ku Danna Zai kaiku wajan Da zaku saukeshi. ๐
https://app.sofascore.com/nixz/AdawaZallah
04/06/2025
๐จ๐จ LABARAN CINIKAYYAR REAL MADRID DA ZAFI ZAFINSU! ๐
๐จ๐จ Franco Mastantuono ya ce "EH" Ya Amince zai koma Real Madrid.
Yanzu abunda ya rage Real Madrid ta rufe yarjejeniya da River Plate. [Marca]
๐จ๐จ Juni Calafat Wakilin Real Madrid ya fara aiwatar da yarjejeniyar Franco Mastantuono.
Yana so ya sa Yarjejeniyar ta faru NAN TAKE. [Marca]
๐จ๐จ Idan Franco Mastantuono ya Sauka a Real Madrid
Sannan Kuma ga Arda Gรผler. Zaiyi Wuya Kungiyar ta dawo da Nico Paz.
๐จ๐จ Real Madrid zata kammala siyan FRANCO MASTANTUONO!
Yanzu Wakilin Kungiyar ya tafi zuwa Argentina Don Kammala Yarjejeniyar. [Marca]
๐จ๐จ Juni Calafat yana Buenos Aires, Dake Kasar Argentina, Don Kammala siyan Franco Mastantuono. [AS]
๐จ Real Madrid Na Shirin Kammala Daukar Franco Mastantuono A Wannan Satin!
Kungiyar ta Shirya Buyan Kudin. [Eduardo Burgos]
โขโขโขโข
๐ฑ๐ฒ Zaka Iya Kallon Wasanni 3 Zuwa 4 Da Data 1GB Da Wannan App din Kuma Bayan Tsayawa
Danna Wannan Koren Rubutun Zai Kaika Wajan da Zaka Sauke ๐๐
https://app.sofascore.com/nixz/ZaratanMasoya
06/05/2025
Dan Kwallon Da Bai Taba Samun Rauni Ba A Tarihin Wasanninsa
Willard Katsande ษan wasan ฦasar Zimbabwe a tarihin ฦwallonsa:
1- Ya yi wasa 287 (Games)
2- Ya ci ฦwallaye 3 kacal (Goals)
3- Bai taษa tura ฦwallo an ci ba (Assists)
4- Ya samu jan kati(Red card) 25
5- Ya samu katin gargaษi 120 (Yellow Card)
6- Ya ci gidansu 43 (Own Goals)
7- Ya jawowa bugun daga kai sai raga 27 (Penalties)
8- Ya jiwa ฦดan wasa 34 rauni(injuries)
9- Ya jawowa gidansu kwana 73 (Corner-Kick)
10- Saidai duk da haka bai taษa samun rauni ba a tarihin ฦwallonsa (Injury)
Shin ko wacce ฦungiya ce ta dace da wannan ษan wasa?
โ๏ธ Mutawakkil Gambo Doko
03/05/2025
โข Har yanzu tsugunu bata kare ba kuma zaku iya kiran Harry Kane dan wasan da bai taba lashe kofi.
โข A kamar yadda da yawan mutane ke gani a yau dan wasa Harry Kane zai lashe kofi to amma ina RB Leipzig ta hana hakan faruwa a yau a wasan da sukayi 3-3 da tawagar ta Bavarians.
โข A Farkon wasan RB Leipzig ta jefa kwallaye 2 Amma Bayern Munich Duka ta zare kwallaye 2 din kuma ta kara, amma sai dai daga bisani Minti 1 tak yarage Bayern Munich ta lashe gasar ta Bundesliga a hukumance, shine RB Leipzig ta zare kwallonta a karshen lokaciโฆ Labarin baiyi kyau ba ga Harry kane don gefe ya nema ya tsaya cikin damuwa.
โข Amma ba komai, idan har wani satin Bayern Munich ta samu ko maki 1 ne a gida a karawarsu da Monchengladbach to sun lashe gasar ta Bundesliga.
โข Zaku iya kallar wasanni kyauta batare da subscriptions ba a manahajarmu don saukewa: https://app.sofascore.com/nixz/Kwallon