24/02/2022
🚨 Manchester United ta tabbatar da datse kwantaragi tsakanin ta da Kamfanin jirgin kasar Russia Mai suna Aeroflot harna tsawon watanni 18. Sakamakon rikicin Ukraine.
An bude wannan dandaline domin kawo muku labaran wasanni daga nan gida Nigeria da kasashen Turai, Asia, Africa da sauran yankunan duniya!!!
Address: No 3, kofa street Kano State, Nigeria. Kana iya tuntubarmu ta hanyar tura mana sakon karta kwana a wannan shafin.
24/02/2022
🚨 Manchester United ta tabbatar da datse kwantaragi tsakanin ta da Kamfanin jirgin kasar Russia Mai suna Aeroflot harna tsawon watanni 18. Sakamakon rikicin Ukraine.
23/02/2022
A makamanciyar wannan ranace ammafa ta shekarar 1997 🗓️
Arsenal ta kammala daukar Nicolas Anelka Mai shekaru 17 daga PSG akan kudi £500,000
Inda ya koma Real Madrid a shekarar 1999 akan kudi £22.3 million!
Jerin sunayen Kungiyoyin daya bugawa wasa.
1. Paris Saint-Germain
2. Arsenal
3. Real Madrid
4. Paris Saint-Germain
5. Liverpool
6. Manchester City
7. Fenerbahçe
8. Bolton Wanderers
9. Chelsea
10. Shanghai Shenhua
11. Juventus
12. West Bromwich Albion
13. Mumbai City FC
23/02/2022
Full Time
Benfica 2 vs Ajax
23/02/2022
Full Time
Atletico Madrid 1-1 Manchestester United
23/02/2022
Dan Wasan gaban kasar Serbia Aleksandar Mitrović ya karya tarihin yawan kwallayan da akataba ci a gasar Championship gasa Mai daraja ta 2 a kasar England inda ya zura kwallaye 32. Kana akwai ragowar wasanni14 kafin karkare gasar.
Kwallaye nawa kake tunanin wannan Dan wasa zai zura?
23/02/2022
Yan wasan dake kan gaba wajan yawan zura kwallaye a gasar Premier League:
1—Mo Salah (19)
2—Diogo Jota (12)
3—Sadio Mané (11)
Yan wasan dake kan gaba wajan yawan taimakawa a zura kwallo a raga a gasar Premier League:
1—Mo Salah (10)
1—Trent Alexander-Arnold (10)
3—Andy Robertson (9)
Liverpool sun mamaye komai a premier league👊
23/02/2022
Sebastien Haller ya zama dan wasa na farko a tarihi daya zura kwallaye a jere a wasanninsa 7 na farko a Champions Leageu.
23/02/2022
Labari akan Ivanovic:
A shekarar 2015, kwallan da Ivanovic yaci a wasan da Chelsea ta Kara da Liverpool itace takai Chelsea wasan karshe na kofin FA. Ya buga wasan da ciwo a kafarsa har jini Yana fitowa daga kafar (Ga hoton Nan a kasa)
Bayan tashi daga wasan, Mourinho yace, ya kamata a Kai takalmin karamar kungiyar matasa ta Chelsea domin a nuna musu yadda ake samun nasara .💙🇷🇸
23/02/2022
Pele na fama da matsanan ciyar rashin lafiya Mai zafi
An bayyana cewa Dan wasan baya iya cin komai baya Kuma iyayin bacci...
Dan wasan dai vai dade da fitowa daga asibiti ba Bayan da akayi Masa tiyata a mafitsara.
Sai gashi a Yan kwanakin nan Rahotannin sun bayyana cewa Dan wasan baya iya bacci ba Kuma ya iyacin komai.
Sannin kowa ne irin gudummuwar da Pele ya bayar a harkar kwallan kafa Bayan da ya buga sama da wasanni 800, a club da Brazil, tareda cin kwallaye da dama.
Dandalinlabarinwasanni.com
23/02/2022
Mai tsaron ragar NIGERIA ta Mata 𝑪𝒉𝒊𝒂𝒎𝒂𝒌𝒂 𝑵𝒏𝒂𝒅𝒐𝒛𝒊𝒆 ta ture bugun penalty a mintuna na "44th Wanda hakan ne yayi sanadiyar Hana Cote d'Ivoire 🇨🇮 maki a wasan da s**a Kara da Nigeria a yau.
23/02/2022
Full-Time
Cote d'Ivoire 🇨🇮 0-1 Nigeria 🇳🇬 [0-3 aggregate].
Kungiyar kwallan kafa ta Nigeria ta Mata ta Sami tikitin buga gasar cin kofin nahiyar Africa ta Mata da za'a buga a Morroco.
22/02/2022
FT: