Fabrizion Hausa

Fabrizion Hausa

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Fabrizion Hausa, Sport & recreation, Kano.

10/03/2024

Yau ranar goge rainice.

Wakuke tunanin zaiyi nasara?

29/02/2024

Shekaru 16 da kwanaki 243, Trey Nyoni ya zama ɗan wasa mafi ƙarancin shekaru a Liverpool da ya fafata gasar FA Cup.

Kalma daya tak Akan jurgen klop

Photos from Fabrizion Hausa's post 25/02/2024

Kungiyar Liverpool ce zakarar kopin carabao na ingila a wannan kakar bayan da tayi nasara akan Chelsea da ci 1 - 0

17/02/2024

A halin yanzu Chelsea sunshiga gaban man city afilinsu na Etihad

Photos from Fabrizion Hausa's post 15/02/2024

Yadda kungiyar kwallon kafa ta durtmond tayiwa danwasa sabestian Haller maraba da dawowa kungiyar bayan zamowarsa zakaran gasar kofin Africa (Afcon)

15/02/2024

🚨Mbappe yafadawa psg zaibar kungiyar a karshen kakar da muke ciki

Photos from Fabrizion Hausa's post 11/02/2024

Ivory coast sun lashe kofin nahiyar Africa na kakar 2023/24

11/02/2024

Wasan karshe na gasar cin kofin nahiyar Africa.

Waye zaiyi nasara

07/02/2024

🚨Nigeria tasamu nasar kaiwa zagayen karshe na cin kofin nahiyar Africa

02/02/2024

Nigeria tasamu nasarar shiga zagayen kusa dana karshe.

27/01/2024

Nigeria ta lallasa kamaru daci 2 - 0

24/01/2024

Liverpool da Chelsea ne zasu buga wasan karshe na cup final

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address


Kano