Arewa Sport

Arewa Sport

Share

To give the listeners good and trust news

04/08/2024

Kayi rashin nasara 2 a wasannin share fage?

𝐂𝐚𝐫𝐥𝐨 𝐀𝐧𝐜𝐞𝐥𝐨𝐭𝐭𝐢: “Bama takurawa kan mu a irin waɗannan wasannin na sada zumunci, saboda sakamakon su ba wani mai muhimmanci ba ne a gare mu.”

• Arewa Sport

Photos from Arewa Sport's post 13/02/2024

❗️Barça's home shirt for the 2024-25 season.

[Via: fcbarcelonacollection]

# Sport

12/02/2024

Da ɗumi-ɗumi: Jude Bellingham zaiyi jinyar makonni 2 zuwa 3 sakamakon raunin da ya samu a sawun gwiwar sa.

Zai rasa wasanni Huɗu da Real Madrid zata fafata:

RB Leipzeg
Rayo Vellacano
Sevilla
Valencia

12/02/2024

Muna matukar jajantawa wannan bawan Allah.....🥰

11/02/2024

🚨 Enzo Fernández ya mika kansa ga Barcelona, zai katse contract Wanda har tsahon 2032, per Diario Sport 😱 🗞️

Photos from Arewa Sport's post 11/02/2024

Xabi Alonso baya son karramawa da jinjina daga magoya bayan Bayer Leverkusen suyi masa shi kadai, Hakan yasa ya kirawo dukkan mataimakansa tare da shi domin suma su samu yabo daga magoya bayan.

Babban mutum, babban koci!

● Arewa Sport

10/02/2024

Jerin "yan wasan farko XI na Liverpool awasan da zasui da Burnley nan da " yan mintuna kadan

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address


Kano