🥊 DAMBEN SOKOTO YAU TA ƊAUKI HANKALI! 😱
A fafatawar ranar 31/7/2026, an ga wasa mai cike da ƙarfi, dabaru da jarumtaka. Makarfin Taye da B. Sha'aban sun shiga fafatawa mai zafi da ta sa masoya Wasan Dambe cikin ɗoki har zuwa ƙarshe.
Idan kai masoyin Wasan Dambe, wannan bidiyon ba za ka so ka rasa ba! Kalli yadda fafatawar ta gudana, sannan ka bayyana ra'ayinka a sharhi.
👍 Danna Like
💬 Yi Comment
📤 Share wa abokanka masu son Wasan Dambe.
📺 Ku bi Damben African News TV domin samun sabbin bidiyoyin Wasan Dambe daga Sokoto, Kano da sauran sassan Najeriya.
Dambe African News TV
The Home of Dambe Boxing & African Traditional Sports 🥊
Live Fights | Highlights | Interviews | News
Based in Kano, Nigeria 🇳🇬
You can contact me on my phone � +234 7034665258 or call me on 07034665258
GA Sangwam Ga Sarki Ali Kanin bello a Sokoto sun karbi kyautan 25000
🥊 B.B. YANSANDA YA YI NASARA A KAN SHAGON LABARAN! 🔥
A wannan fafatawar wasan Dambe mai kayatarwa, B.B. Yansanda ya nuna ƙwarewa da jajircewa har ya samu nasara a kan Shagon Labaran. Masoya wasan Dambe sun shaida gasa mai cike da nishaɗi da ƙoƙari daga ɓangarorin biyu.
Kalli bidiyon domin ganin yadda wasan ya gudana da kuma abin da ya faru a filin dambe.
💬 A ra'ayinka, wa ya fi burge ka a wannan wasa? Ka rubuta a comment.
👍 Idan kana son irin waɗannan bidiyoyi, ka bi shafinmu, ka yi Like, sannan ka Share domin sauran masoya Dambe su ma su kalla.
30/07/2026
30/07/2026
A lokacin bude wannan wasa a Sokoto na Sarkin Yaki Sarkin Yamman Daular Usmaniya Alu Maga Takarda Wamakko
30/07/2026
Sarki Ali Kanin bello da tsohon dan wasan Najeriya Shehu a Bokin bude gasan damben Sarkin Yakin Sarkin Yamman Daular Usmaniya Alu Maga Takarda Wamakko
30/07/2026
Wai kai kana ganin wanene zai zama Sarkin Yaki Sarkin yamma Sokoto A wannan Wasa da zai lashe Mota da nai miliyoyin naira?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Address
No 31 Zainab Plaza Gwammaja Dala Local Government
Kano
700252