🚨 | NICO WILLIAMS 🇪🇸
Athletic Bilbao na shirin mikawa Nico Williams sabon tayin kwantiragi idan ya yanke hukuncin cigaba da zama a kungiyar kaka mai zuwa, an tabbatar! ✅️
Athletic Bilbao na shirin mikawa Nico Williams sabon tayin kwantiragi har zuwa June 2029, Idan Nico ya yanke shawarar watsi da tayin FC Barcelona, PSG da Premier League domin cigaba da zama a kungiyar. 💣
Sabon kwantiragin zai saka Nico Williams ya zamo dan wasa mafi daukar albashi a tarihin Athletic Bilbao, tare da sabon kudin fansarsa mai muhimmanci. 💰💥
Athletic Bilbao zata sanya sabon farashin fansarsa mai daraja kusan €100M idan Nico Williams ya yanke shawarar cigaba da zama a kungiyar. ✍️🏻
[Kriish🥇]
Yankin Wasanni
UMIT HAUSA
Mun bude wannan shafi domin kawo muku labaran wasanni da dumi-duminsu fatan zaku kasance tare damu
Nico Williams ya yanke hukunci kuma tuni ya fadawa makusantansa. Yanzu Nico yasan kungiyar da zai sakawa riga nan da makonni kadan masu zuwa.
[MARCA]
Tafiyar Artem Dovbyk daga Girona zuwa Atlético Madrid ya samu tasgaro a cewar wakilin dan wasan. Farashin da Atléti s**a bukaci bayarwa yayi kasa da farashin da sauran kungiyoyin ke son badawa [Sky Sports]
Pierre Emerick Aubameyang ya ci wa Al Qadsiah kwallonsa ta farko a yau a karawarsu da Olympiacos. ⚽️❣❤💛
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Website
Address
TARAUNI, KANO
Kano