27/07/2019
Allah yakara daukaka fc fako warriors dorayi ameen summa ameen
wannan page na FC faqo warriors NE labaran club dinkadai zamuriqa wallafawa football news
27/07/2019
Allah yakara daukaka fc fako warriors dorayi ameen summa ameen
26/07/2019
Gafaranan
22/07/2019
22/07/2019
Sh*tarihi hakayake dama maimaita kansaykeyi dama ALHAMDULILLAH mun godewa allah
22/07/2019
ALHAMDULILLAH
21/07/2019
Assalam
aranar lahadi 21-july-2019 kungiyar kwallan kafa ta FAKO WARRIORS DORAYI zata fafata da kungiyar kwallan Kafa ta PSG DORAYI. Amataki na karshe Allah yabamu sa a ameen summa ameen
19/07/2019
Alhamdullah muna godiya GA Allah daya bamu sa a a wasanmu name you Allah ya taimakemu ameen summa ameen
19/07/2019
Assalam
Ayaune 19-july-2019 kungiyar kwallan kafa ta FAKO WARRIORS DORAYI zata fafata da kungiyar kwallan kafa ta ALVES DORAYI a filing taya Allah yabamu sa a amen summa ameen
17/07/2019
Alhamdulillah godiya tatabbbata GA Allah madaukakin sarki mai kowa mai komai
Allah yabamu nasara a wasanninmu na gaba ameen
Allah yabamu nasarra gefa kwallo daya a raga munaga godiya GA Allah
15/07/2019
Aranar laraba 17-july-2019 couch dan ABBA zai dora ainda yatsaya wata zai cigaba da horar da kungiyar kwallan kafa take fako warriors dorayi Allah yabamu sa a ameen summa ameen
15/07/2019
Aranar laraba 17-july2019 kungiyar kwallan kafa take fako warriors zata fafata tsakaninta da kungiyar kwallan kafa ta atlantico dorayi afilin taya Allah yabamu sa a amine summa amin
13/07/2019
Munayiwa Nagoya bayan kungiyar kwallan kafa ta fako warriors dorayi bangajiya
Wslm