Shin da gaske wannan satar gida ne?
Kwallon da Bichi First ta zura a ragar Adamawa Utd a garin Numan a gasar NNL da mataimakin alkalin wasana II ya soke.
TANGA SPORTS 360
Tanga Sports 360
100% Sports Page bringing you match updates, analysis and breaking news all in Hausa language. Authentic, timely and all about the game.
Kano Pillars Football Club is a Nigerian professional football club based in Kano, northwestern Nigeria. We play in the Nigeria Premier Football League, the first-tier division in Nigerian football. We play our home games at the 16,000 capacity Sani Abacha Stadium. Kano Pillars FC was founded in 1990, the year the professional association football league started in Nigeria. It was an amalgamation of three amateur clubs in Kano State.
Yan wasan Kano Pillars sun kammala shirya-shirye kafin fafata wasan mako na 29 da kungiyar Barau a gobe Lahadi.
TANGA SPORTS 360
07/03/2026
Katsina Utd na neman ɗan wasan ta, Uche Collins, sama ko ƙasa bayan ɓace wansa ɓat daga ƙungiyar tun bayan fafata wasanta da Rangers a ranar 22 ga Fabrairu.
Uche Collins na cikin jerin ƴan wasan da s**a fi zura ƙwallo a kakar bana a gasar NPFL.
TANGA SPORTS 360
03/03/2026
Barcelona 3(3-0)4 Atletico Madrid….
Su waye s**a yi daren banza, yan ba ruwana ko magoya bayan Barcelona?
27/02/2026
Wana fafatawa ne zai fi daukar hankali a zagaye na 16 na gasar Champions League?
TANGA SPORTS 360
26/02/2026
Daga cikin su wanne ya fara nuna gajiya kuma yak**ata a ce ya hakura da taka leda?
TANGA SPORTS 360
26/02/2026
Daga cikin ƙungiyoyi 16 da s**a rage a gasar Champions League a bana, wacce ce ke da ƙarfin lashe kofin?
TANGA SPORTS 360
Duk mai farin ciki da komen Hassan Makeup Barcelona daga Real Madrid mu hadu a comment section 👇
26/02/2026
Tsohon kocin Kano Pillars, Enyimba Int'l, Wikki Tourists da Katsina Utd, Usman Shariff Abdallah ya zama sabon mai horar da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Remo Stars.
Abdallah ya maye gurbin Daniel Ogumodede a matsayin mai horarwa na din-din-din tun bayan barinsa ƙungiyar a farkon kakar bana.
Wana fata kuke yi wa Usman Abdallah a wannan sabon aikin da ya k**a?
TANGA SPORTS 360
26/02/2026
Leo Messi:
"Na yi nadamar rashin zurfafa neman ilimi tun ds ƙuruciya ta. Ina yawab gaya wa ƴaƴana muhimmancin samun ingantaccen ilimi."
"Haka, na yi nadamar rashin koyon Turanci tun ina yaro. Duk da na samu damar yin hakan amma ban yi ba. Na samu zarafin tattaunawa da manyan mutane a rayuwa ta, amma ban iya Turanci ba, kuma hakan ya kan sa na ji banbarakwai k**ar wani baƙo.”
TANGA SPORTS 360
26/02/2026
Cristiano Ronaldo ya saye kaso 25 na ƙungiyar ƙwallon ƙafar UD Almeria dake ƙasar Andalus.
TANGA SPORTS 360
Kalaman jagoran yan wasan Kano Pillars, Rabiu Ali Pele, jim kadan bayan ya jagoranci kungiyar wajen lakadawa El-Kanemi Warriors dukan kawo wuka da ci 3-0 a ranar Lahadi.
An bayyana Pele a matsayin wanda ya fi kowa bajinta a fafatawan inda ya samu nasarar jefa kwallonsa ya 7 a kakar bana.
TANGA SPORTS 360
Click here to claim your Sponsored Listing.
Vision FM Nigeria
A division of Vision Media Services Limited, owners of Farin Wata TV and Vision FM Radio stations across Nigeria.
Location
Website
Address
Kano