UEFA Champion League-Hausa

UEFA Champion League-Hausa

Share

Domin kawo muku tarihin kungiyoyin kwallon kafan da s**a nuna bajin ta a kofin UEFA Champion League.

16/04/2025

Yadda ya Kaya ke nan tsakinin Real Madrid da Arsenal... a inda Arsenal to lallasa Madrid da ci 2-1 har gida.

16/04/2025

Bugun falan daya ga Arsenal

15/04/2025

Kai tsaye:

Dortmund ce akan gaba, ci 2-1.

Shin koya zata kasan ce ?

15/04/2025

Kai tsaye:

Yadda take Wakana ke nan tsakinin Aston Villa da Paris Saint- Germain.

Saura tazarar kwallo day kachal

14/04/2025

A wannan ranar labarar ne 16 ga watan Afrilu,2025 kungiyar Arsenal dake kasar England zata bakuncin takwarar ta Real Madrid dake kasar Andalus domin buga wasa a zagaye na 2 a gasar zakarun nahiyar turai, wato UEFA Champion League.

A wasa na farko, kungiyar Arsenal tayi nasara, a inda ta yayimi Real Madrid ta zira mata kwallaye har 3-0.

Amma fa kungiyar Real Madrid taci alwashin zare wadan nan kwala kwalan har su Kara, a wasan daza a buga jibi Laraba a Santiago.

Shin kuna ganin Real Madrid zata iya Kai bantan ta a wannan wasa daza a buga ?

13/04/2025

Paris Saint- Germain ta kasar Faransa zata yi tattaki zuwa kasar Ingila domin barje gumi da takwarar ta Aston Villa a gasar zakarun nahiyar turar zagaye na 2.

Paris Saint- Germain ta samu nasara akan Aston Villa da ci 3-1 a gidan ta (Paris,France).

Shin kana ganin yiyuwar farfadowar Aston Villa a wasan da za ayi ranar talatar nan 15 ga Watan Afrilu, 2025 ?

13/04/2025

A wannan ranar talatan ne 15 ga Afrilu,2025, kungiyar kwallon kafa ta Borussia Dortmund ta kasar Germany, zata amshi bakuncin shaharriyar kungiyar kwallon kafa ta Barcelona dake kasar Andalus a zagaye na 2 na gasar zakarun nahiyar turai.

A zagaye na farko dai, kungiyar Barcelona ta lallasa takwarar ta( Dortmund) da ci 4-0.

Shin kuna ganin kungiyar kwallon kafa ta Dortmund zata iya zare wadan nan kwallaye ?

Ku rubuta mana ra'ayoyin ku a comment section 👇

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address


Kano
Kano
700101