Duniyar Kwallon Kafa

Duniyar Kwallon Kafa

Share

Shafin; Labarai, Ra'ayoyi da Sharhi

Wannan shafi an kikireshi ne domin kawo labarai, sharhi da ra'ayoyin jaridu, masana da magoya bayan kwallon kafa na duniya a yaren harshen Hausa

16/11/2025

Shin kun ji ciwon rashin fitowar Nigeria zuwa World Cup?

30/10/2025

Wanne abu guda daya ka sani na musamman da Harry Kane ya kware a kai?

30/10/2025

Idan har ka sanshi, to kai ba dan bana bakwai bane a kallon ball πŸ˜ƒ

29/10/2025

Kun san me Vinicius ya gayawa Alonso lokacin da aka cireshi a wasan Barcelona?
β€œKo da yaushe ni, ko da yaushe ni, tafiya zanyi daga kungiyar, gara na tafi kawai.”

Me zaku ce?

27/10/2025

Dani Carvahal kamar ya girmi yayi musatayya da Lamine Yamal.
Bayan haka kasarsu daya.
Wannan kamar zubar da girma ne.

27/10/2025

Wasu lokutan jinya tana kashe β€œyan wasa 😒

27/10/2025

ANYA VINICIUS BA SHIRIN BARIN REAL MADRID YAKEYI BA KUWA

27/10/2025

Shin yaya zata kaya a wasan gobe?
Duk wanda ya canka dai-dai, yana da kyautar kati na N1,000.


27/10/2025

LIONEL MESSI

26/10/2025

SUNAYEN WADANDA SUKAYI HARSASHE DAI-DAI A WASAN EL-CLASICO NA YAU, KOWANNENSU ZAI SAMU KATIN WAYA NA N1,000.
Salen Waratallawa
Abba Yusif Gulu
Kabiru Aminu Bichi

MUNA TAYAKU MURNA.

26/10/2025

TA CANZA ZANI
REAL MADRID 2 - 1 BARCELONA

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address


Kano
7110102