16/11/2025
Shin kun ji ciwon rashin fitowar Nigeria zuwa World Cup?
Shafin; Labarai, Ra'ayoyi da Sharhi
Wannan shafi an kikireshi ne domin kawo labarai, sharhi da ra'ayoyin jaridu, masana da magoya bayan kwallon kafa na duniya a yaren harshen Hausa
16/11/2025
Shin kun ji ciwon rashin fitowar Nigeria zuwa World Cup?
30/10/2025
Wanne abu guda daya ka sani na musamman da Harry Kane ya kware a kai?
30/10/2025
Idan har ka sanshi, to kai ba dan bana bakwai bane a kallon ball π
29/10/2025
Kun san me Vinicius ya gayawa Alonso lokacin da aka cireshi a wasan Barcelona?
βKo da yaushe ni, ko da yaushe ni, tafiya zanyi daga kungiyar, gara na tafi kawai.β
Me zaku ce?
27/10/2025
Dani Carvahal kamar ya girmi yayi musatayya da Lamine Yamal.
Bayan haka kasarsu daya.
Wannan kamar zubar da girma ne.
27/10/2025
Wasu lokutan jinya tana kashe βyan wasa π’
27/10/2025
ANYA VINICIUS BA SHIRIN BARIN REAL MADRID YAKEYI BA KUWA
27/10/2025
Shin yaya zata kaya a wasan gobe?
Duk wanda ya canka dai-dai, yana da kyautar kati na N1,000.
LIONEL MESSI
SUNAYEN WADANDA SUKAYI HARSASHE DAI-DAI A WASAN EL-CLASICO NA YAU, KOWANNENSU ZAI SAMU KATIN WAYA NA N1,000.
Salen Waratallawa
Abba Yusif Gulu
Kabiru Aminu Bichi
MUNA TAYAKU MURNA.
26/10/2025
TA CANZA ZANI
REAL MADRID 2 - 1 BARCELONA