Sanarwa!!! Saqo daga Babbar Fada (Mundubawa) Maigirma Mal. Dr. Ibrahim Shekarau yana umartar daukacin 'yan majalisar Sa! ta shura cewar: kowa yashirya zabar N.N.P.P. daga Sama har Qasa, domin tabbatar da canji mai dorewa. Sanarwa! "BARDEN SARDAUNAN KANO"
Real Barde.
Wannan shafine dayake tattauna batutuwan dakeda jibida Mulki da Siyasar Maigirma Sen.
Mallam Dr. Imamu Ibrahim Shekarau (Sardaunan Kano, Wazirin raya Qasar Nufe.)
Kahuta kasarara Sir. Sardaunan kano. Maigirma Danzago kaja zaranka yadda kake so. Allah ya'idanufi Barau gwamna akano saikayi dayardar ALLAH. APC SHEKARIYYA!!!
Asshura assembly for SARDAUNAN KANO sporters
SAQO NAMUSAMMAN!!! Muna roqon daukacin al'umar musulmi ako'ina afadin duniya, damuyi niyya mutashi, danyin nafila raka'a biyu (2), Raka'a tafarko akaranta FATIHA da TABBATYADA kafa uku (3), Araka'a ta biyu (2) kuma, said akaranta FATIHA da WAMAKARU MAKALLAH, WALLAHU KAIRULMAKIRIN kafa bakwai (7). Danufin Allah yadawomana da zaman lafiya ako'ina, Wanda duk keda hannu awadannan tashe-tashen hankalin, na Boko Haram, garkuwa dama sauransu, Allah yakarya su, yawatsa tanadinsu, Ubangiji ya halaka su, su! damasu taimakamusu. Ameen. Inda Hali, to ayada, Don isarda saqon gawanda baisaniba. Allah yabada iko.
Alhamdulillah!!! Masha Allahu laquwwata' illabillah. Tuni! Akaqaddamar da majalisar shura ta gidan maigirma SARDAUNAN KANO (MAL. Dr. IMAMU, IBRAHIM SHEKARAU), wadda taqunshi daukacin ahlin siyasar na tsantsa, tundaka matakin jiha, ahiya-shiya, qananan hukumomi da mazabu kaharzuwa kan akwatun. Kuma buguda qari shine: dukkanin wani shiri ko tsari nagudanarwa naqunshene acikin wani KUNDI guda Daya(1), ataqaice wannan zaisa musankanmu dakanmu, zaiqara hadakanmu, zaba naqasa damar sanin abinda akeshiryawa asama, zaba nasama damar sanin matsalolin naqasa kaitsaye sannan kuma za'asami damar tunkarar duk'wani qalubale na zabe. Allah yataimakemu, yataimaki masu qaunarmu, Allah yataimaki Mai girma SARDAUNAN KANO, wassalamu Alaikum, warahmatullah.
27/07/2021
Sai anjarraba:....., Don cigaban matasan zango dakuma hadakan 'yan jam'iyya.
21/07/2021
Innalillahi wa'Inna Ilaihiraji'un. Allah yayiwa mahaifina rasuwa, yau Laraba 21/07/2021.
15/03/2021
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the business
Website
Address
Kano Metropolitan
Kano